Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Venezuela
Venezuela ƙasa ce da ke arewacin nahiyar Latin America wadda tarihinta ya ƙunshi batutuwan arziki masu yawa, gwagwarmaya…
Farar kasa
Farar kasa wacce ake kira limestone a Turance, dutse ne nau’in sedimentary wanda akasari yake ƙunshe da sinadarin …
Selenium
Selenium sinadari ne mai muhimmanci sosai a fannin ilimin kimiyya, masana’antu, da lafiyar ɗan Adam. Alamarsa ita …
Volvox
Volvox wata ƙaramar halitta ce mai rai daga cikin algae, wadda ke rayuwa a cikin ruwa mai tsafta, musamman a tafkunan ru…
Ibrahim Coomassie
Ibrahim Coomassie, shi ne babban da a wurin mahaifinsu, fitaccen malami, kuma dan kasuwa wato Malam Ahmadu Coomassie, wa…
Gambo Sawaba
Madubin mata a gwagwarmaya da siyasar Nigeria. An haifi Hajiya Gambo Sawaba a ranar Lahadi, 15 ga watan February na shek…
Fela Kuti
Cikakken sunan Fela Kuti shi ne Olufela Olusegun Oludotun Ransome-Kuti. An haifi Fela a ranar Asabar 15-10-1938, a Abeku…
Kiki Mordi
Kiki Mordi wata matashiya, haziƙa, ‘yar gwagwarmaya, jajirtacciya wacce yanayin rayuwa ya mayar da ita jaruma, wacce kum…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
FIFA
FIFA ita ce hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta duniya. Gajartuwar kalmar ‘FIFA’ a harshen Faransanci ne, tana n…
Fata
Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce ko hawa-hawa h…
Ibrahim Ahmad Maqari
Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari ya kammala digirinsa na farko a Al-Azhar a shekarar 1999 sannan ya yi digirinsa na uku a Jam…
Cutar noma
Cutar noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya…
Neon
Sinadarin neon, yana da alama Ne, sinadarin iskar gas ce mai kyau da ke da launi marar wari a ƙarƙashin ingantaccen yana…
Tumfafiya
Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da ƙasa mai yashi, kamar arewacin Najeriya, Nijar, Chadi, M…
Shanyewar jiki
Shanyewar jiki na ɗaya daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke da matuƙar tasiri ga rayuwar ɗan Adam a duniya. Wannan …
Cameroon
Cameroon, wadda ake kira Jamhuriyar Cameroon, ƙasa ce da take a yankin tsakiyar Afirka, kuma tana da muhimmiyar alaƙa da…
Girgizar kasa
Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske daga ƙundu…
Andorra
Andorra ƙaramar ƙasa ce da take a nahiyar Turai, a cikin tsaunukan Pyrenees tsakanin ƙasashen Spain da Faransa. Duk da c…
Kuraje
Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke …
Larabawa
Larabawa wata babbar al’umma ce mai dogon tarihi da tasiri a cikin tarihin bil’adama. A fahimtar masana tarihi da zamant…
Shaharrun Makalu
Gasar Dangiwa
Gasar Arc. Ahmad Musa Dangiwa, wato Gasar Rubutattun Gajerun Labaran Hausa, gasa ce da Gidauniyar Adabi ta Arc. Ahmad Mu…
Cocin Katolika
Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin dukkanin ɗari…
Kunkuru
Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki, masu saɓa k…
Manchester United
Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke da hedikwata a birnin Manchester, da k…
Rakumi
Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda aka fi samun shi a cikin sahara mai zafi ta Arewacin Afirka…
Taifot
Zazzabin taifot, ko kuma typhoid a Turance, cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. T…
Shafukan sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan kuwa na faruwa ne saboda hazaƙar bil’adama daya samo dandal…
Kaska
Kaska ƙananan ƙwari ne masu shan jini daga jikin dabbobi da mutane. Suna cikin rukunin Arachnida, wato rukuni ɗaya da gi…
Takutaha
Bikin Takutaha na daga cikin bukukuwan da ake gudanarwa a wasu biranen Hausawa, musamman a jihar Kano, arewa maso yammac…
Shan-inna
Cutar shan-inna, wato polio a Turance, cuta ce da ke kama wani ɓangare na ƙwaƙwalwar ɗan’adam, tare da haifar da m…
Motion (physics)
Ita motion tana karkashin kinematics ne, wanda kuma tana nufin tafiya ko kuwa mu ce canjin guri da abu ke yi ta yadda ak…
Cutar kyanda
Cutar kyanda na haifar da zazzaɓi da ƙuraje. Tana da saurin yaduwa kuma tana yaduwa ta iska lokacin da mai cutar kyanda …
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















