Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Tabarau
Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da kuma k…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta …
Ciwon ido
Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.…
Jimina
Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya, …
Karas
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara…
Tumatir
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga ciki…
Kashu
Kashu, ko cashew a Turance, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale…
Gudawa
Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya, kuma ya…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Europium
Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannon…
Gara
Gara na daga cikin nau’in ƙwari waɗanda suke rayuwa da mutane. Tana daga cikin ƙwari mafi naci da kuma ɓarna musam…
Mikiya
Mikiya ɗaya ce cikin manyan tsuntsaye masu farauta wadda ke cikin dangin Accipitridae kuma ta kasu kashi daban-daban, wa…
Tsibiri
An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗa…
Circadian rhythm
Circadian rhythm wata muhimmiyar ka’ida ce a fannin ilimin halittar jiki wadda ke nuni da tsarin lokaci na cikin jiki da…
Dengue
Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi tana shafar ƙasashe masu zafi. Tsananin zafin jiki da alamom…
Fasahar kariya
Fasahar kariya, ko cyber security a Turance, kalmomi biyu ne su ka haɗu suka samar da ita. Wato cyber da kuma security. …
Ciwon ido
Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.…
Cholera
Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen r…
Rana
Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne sh…
Haihuwa
“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya kare!” Wannan shi ne kirari da ake wa haihuwa. Kuma sukan kara da …
Manchester United
Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke da hedikwata a birnin Manchester, da k…
Shaharrun Makalu
Katin ajiyar bayanai
Katin ajiyar bayanai ana kiran sa memory card ko kuwa flash memory card a Turance. Wata na’ura ce da ake amfani da…
Microsoft Access
Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce ta sarrafa bayanai. Kamfanin Microsoft ne ya ƙirƙire ta a watan…
Router
Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan inta…
Volvox
Volvox wata ƙaramar halitta ce mai rai daga cikin algae, wadda ke rayuwa a cikin ruwa mai tsafta, musamman a tafkunan ru…
Goruba
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin da ƙwallon gorubar…
Tsawa
Tsawa ɗaya ce daga cikin muhimman al’amuran yanayi waɗanda ke haifar da ruwan sama mai ƙarfi da iska mai ƙarf…
Aluminium
Aluminum abu ne da ke kewaye da mu, kama daga abubuwan amfanin yau da kullun kamar gwangwanaye masu laushi na lemuka zuw…
Warin kashi
Warin ƙashi, wanda ake kira da harshen likita body odor, wani wari ne da ke bayyana a jikin mutum sakamakon fitar zufa d…
Wizard’s First Rule
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da …
Paparoma Francis
Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya ɗarikar Katolika. Tun d…
Krypton
Krypton wani sinadari ne mai matuƙar muhimmanci a ilimin kimiyyar sinadarai da kimiyyar lissafin taurari, wanda yake cik…
Dakin gwaji
Ɗakin gwaji ko ɗakin gwaje-gwaje, wanda ake kira “laboratory” a Turance, wuri ne da ake gudanar da bincike, …
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















