Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Antioxidant
Antioxidants rukuni ne na sinadaran da ke kare ƙwayoyin halitta daga lalacewa, wanda wasu ƙwayoyin cuta da ake kira free…
Kusumbi
Kusumbi wani yanayi ne na larura da ke faruwa a jikin mutum inda bayan mutum ke lanƙwashewa ko kumbura sama, har ya yi k…
Cerebral malaria
Cerebral malaria wata cuta ce mai tsanani wadda ke shafar ƙwaƙwalwa, wadda ake samu sakamakon kamuwa da ƙwayar cutar Pla…
Karancin jini
Anaemia, wadda ake bayyanawa da karancin jini a harshen Hausa, wata cuta ce da ke faruwa lokacin da jiki bai da isasshen…
Yahudawa
Yahudawa suna ɗaya daga cikin tsofaffin al’ummomi da ƙabilu masu tarihin da ya daɗe a duniya. Tarihinsu yana komawa zuwa…
Gwame
Cutar gwame wata cuta ce da ke shafar tsokoki da ƙasusuwan yara, musamman lokacin da ƙananan yara ke girma, ana kiran ma…
Pneumonia
Pneumonia wata cuta ce mai tsanani da ke shafar huhu, wato sashen jiki da ke da alhakin shakar iska da fitar da ita daga…
Larabawa
Larabawa wata babbar al’umma ce mai dogon tarihi da tasiri a cikin tarihin bil’adama. A fahimtar masana tarihi da zamant…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Ayaba
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba…
Uranium
Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi a matsayin wadatacciyar hanyar samar da makamashi tun sama da shekaru…
Madagascar
Madagascar ƙasa ce da ke cikin tekun Indiya, a gabashin gaɓar Afirka. Ita ce tsibiri mafi girma a Afirka, kuma tana daga…
Talabijin
Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto, k…
Rubidium
Rubidium wani sinadari ne da ke cikin rukunin alkali metals a jadawalin sinadarai, wanda ke da alamar Rb kuma yana da la…
Barci
Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da ƙwaƙwalwa su samu hut…
Giginya
Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke ciki…
GPS
Global Positioning System wanda ake takaitawa a (GPS), wata fasahar tsarin tauraron ɗan Adam ce wadda ke samar da bayana…
Bankin Musulunci
Bankin Musulunci wani tsari ne na harkokin kuɗi da ake gudanarwa bisa ƙa’idojin Shari’ar Musulunci, wanda ke nufin cewa …
Farar kasa
Farar kasa wacce ake kira limestone a Turance, dutse ne nau’in sedimentary wanda akasari yake ƙunshe da sinadarin …
Wizard’s First Rule
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da …
Malam Aminu Kano
An haifi Malam Aminu Kano ne a gidan Malamai a shekarar 1920. Ya kuma yi karatu a Kwalejin nan ta Katsina kafin ya tafi …
Shaharrun Makalu
Cutar X
Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata an…
Q fever
Q fever wata cuta ce mai hatsari wadda ƙwayar Coxiella burnetii ke haifarwa, wadda kuma take daga cikin ƙwayoyin cuta ma…
Kirkirarriyar Basira (AI)
Kirkirarriyar basira, wato AI yana bai wa kwamfuta damar yin tunani, aiki, da ba da amsar tambayoyi kusan kamar yadda Da…
Kanwa
Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu daga tafkunan ruwa masu ɗanɗanon gishiri ko kuma daga wasu nau’ikan …
Shehu Shagari
An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka ce kakansa, Ah…
Aliko Dangote
An haifi hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aliko Dangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke Arewacin Najeriya…
Numfashi
Numfashi shi ne tsarin da halittu, musamman ɗan Adam, ke shaƙar iska mai ɗauke da oxygen zuwa cikin jiki sannan ya fitar…
Sankarau
Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa da kas…
Marubuci
Idan aka ce marubuci ana magana ne akan wani mutum na musamman, kuma mai gudanar da rayuwa ta musamman cike da gwagwarma…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta …
Ciwon kai
Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke yawaita fama da shi, shi wannan ciwo bai taƙaita ga jinsi ko matsayin shek…
Nnamdi Azikiwe
An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa laƙabi da “Zik of…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














