Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Mojtaba Khamenei
Mojtaba Khamenei sabon jagoran addini kuma jagoran siyasa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne wanda aka zaɓa a shekarar 2…
Azumin nafila
Azumi wani muhimmin nau’i ne na ibada da ake samu a kusan dukkan manyan addinan duniya. A ma’anarsa gamammiya, azumi yan…
Radar
Radar wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen ganowa da tantance abubuwa daga nesa ta hanyar amfani da siginar rediyo.…
GPS
Global Positioning System wanda ake takaitawa a (GPS), wata fasahar tsarin tauraron ɗan Adam ce wadda ke samar da bayana…
Mashigin Hormuz
Mashigin Hormuz, wadda ake kira da Strait of Hormuz a Turanci, ita ce wata ƙaramar hanya ta ruwa wadda ke da matuƙar muh…
Makami mai linzami
Makami mai linzami, wanda ake kira missile a turance, wani nau’in makami ne na zamani da ake harbawa daga wani wuri zuwa…
Ayatollah Alireza Arafi
Alireza Arafi ya zama ɗaya daga cikin muhimman mutane a tarihin siyasa da addini na Iran a wannan lokacin na canji bayan…
Bikin Kamun Kifi na Argungu
Bikin Kamun Kifi na Argungu wani shahararren biki ne na gargajiya wanda ke da tarihi mai zurfi, kuma yana ɗaya daga ciki…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Man fetur
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin ̶…
Aku
Aku (Parrots) na cikin tsuntsaye dangin Psittaciformes. Waɗannan tsuntsaye sun shahara da wayo, ban dariya da kuma basir…
Amplifier
Amplifier wata na’urar ce mai aiki da lantarki wacce take ƙara ƙarfin siginal, wato tana karɓar siginal mai rauni sai ta…
Argon
Argon na ɗaya daga cikin sinadarai da ke wanzuwa a sigar iskar gas, kuma muhimmi ne cikin sinadarai masu daraja. Sinadar…
Rashin barci
Barci wani ginshiƙi ne na rayuwa kamar abinci da ruwa, domin yana ba da dama ga ƙwaƙwalwa da jiki su huta, su sake sabun…
Harajin VAT
Shi dai harajin VAT wani haraji ne da ake ƙarawa kayayyakin masarufi wanda jidalin yake ƙarewa akan masu amfani na ƙarsh…
Jamaica
Jamaica ƙasa ce a kan tsibiri da ke yankin Caribbean, wadda take da matsayi na musamman a tarihin duniya saboda haɗuwar …
Sassaka
Sassaƙa wata sana’a ce ta hannu da take da dogon tarihi a rayuwar ɗan’adam, wadda ake nufin fasahar sarrafa wasu n…
FinTech
FinTech, ko Financial Technology, na nufin amfani da fasahohin zamani wajen sauƙaƙawa, ingantawa, ko ƙirƙirar sabbin han…
Greenland
Greenland babban tsibiri ne da ke arewacin duniya, yana tsakanin Tekun Atlantika da Tekun Arctic. Duk da kasancewar shi …
Sani Abacha
An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne sojan farko…
Mantuwa
Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin b…
Shaharrun Makalu
Hadin kai
Haɗin kai na nufin wata dabara ce da al’umma kan aiwatar tun a zamanin da domin su gudanar da abin da mutum ɗaya ba zai …
Ciwon hakori
Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake da dangantaka da haƙori. …
Twilight Saga
Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a…
Takutaha
Bikin Takutaha na daga cikin bukukuwan da ake gudanarwa a wasu biranen Hausawa, musamman a jihar Kano, arewa maso yammac…
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Hauka
Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa tunani. Haka kuma ciwo ne da yake da wuyar sha’ani ta fuskar mu…
Algae
Algae wani rukuni ne mai faɗi na ƙwayoyin halitta waɗanda ke gudanar da tsarin photosynthesis, wato suna amfani da haske…
Cholera
Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen r…
Fyade
Fyaɗe na daga cikin manyan matsalolin zamantakewa da ke addabar al’umma a duniya baki ɗaya, musamman a ƙasashe masu taso…
Kwamfuta
Kwamfuta wata naura ce da take aiki da wutar lantarki ko batir, ana iya sarrafa ta sakamakon wasu umarni da ake ajiye su…
POS
POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake gudanar da ma’amalolin kuɗi a bangaren cini…
Bromine
Bromine wani sinadari ne mai guba, mai launin ruwan dorawa ko jaja-jaja, wanda ke kasancewa a matsayin ruwa a yanayin ɗu…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














