Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Murtala Muhammed
Cikakken sunan Murtala Muhammed shi ne Murtala Ramat Muhammed. Shi ɗan asalin Kano ne, kuma ɗaya daga cikin manyan ƙusos…
Lafiya
Lafiya na nufin cikakkiyar walwala ta jiki, hankali, da zamantakewa, ba rashin cuta kaɗai ba. Wannan fahimta ta lafiya t…
Numfashi
Numfashi shi ne tsarin da halittu, musamman ɗan Adam, ke shaƙar iska mai ɗauke da oxygen zuwa cikin jiki sannan ya fitar…
Extended reality
Extended reality (XR) na daga cikin manyan fasahohin zamani da suka sauya yadda ɗan Adam ke mu’amala da bayanai, kwamfut…
Garkuwar jiki
Garkuwar jiki, wadda ake kira immune system a turance, shi ne tsarin halitta na musamman da ke kare jiki daga cututtuka,…
Biometric security
Biometric security a wannan zamani da duniya ke ƙara dogaro da fasahar dijital muhimmin ginshiƙi ne a rayuwar ɗan Adam. …
Doddoya
Doddoya ganye ne mai ƙamshi da ɗanɗano na musamman, wanda aka fi sani da scent leaf a Turanci, yayin da sunansa na kimiy…
Augmented reality
Augmented reality (AR) fasaha ce da ke haɗa na’urorin dijital da duniyar zahiri domin ƙirƙirar yanayi mai gamsarwa…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Ba’a
Ba’a wata ɗabi’a ce ta Hausawa da ta ƙunshi yin wasa da wasu rukuni na mutane ta hanyar sa su dariya ko fara’a da zolaya…
Harry Potter
Harry Potter yana cikin jerin littatafai guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga…
Kerkeci
Kerkeci dabba ce mai tsarin shayarwa wadda take daga cikin dabbobin jeji masu matuƙar muhimmanci a tsarin halittu. Ita c…
Nigeria
Najeriya, wacce aka fi sani da Federal Republic of Nigeria, tana ɗaya daga cikin manyan ƙasashen Afirka ta Yamma, kuma t…
Ciwon hanta
Ciwon hanta, ko hepatitis a Turance, wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar da ƙwayoyin cuta iri-iri da kuma wasu ab…
Ciwon hanci
Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance …
Comoros
Ƙasar Comoros, wadda a hukumance ake kira da Union of the Comoros, ƙasa ce ta tsibirai da ke cikin tekun Indiya a arewac…
Tunani
Tunani wani muhimmin aiki ne na ƙwaƙwalwa da zuciya, wanda ɗan Adam ke amfani da shi wajen nazari, fahimta, hangen nesa …
Bankin Musulunci
Bankin Musulunci wani tsari ne na harkokin kuɗi da ake gudanarwa bisa ƙa’idojin Shari’ar Musulunci, wanda ke nufin cewa …
Aluminium
Aluminum abu ne da ke kewaye da mu, kama daga abubuwan amfanin yau da kullun kamar gwangwanaye masu laushi na lemuka zuw…
Warin baki
Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…
Kuraje
Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke …
Shaharrun Makalu
Maldives
Maldives ƙasa ce mai cike da tsibirai da ke cikin Tekun India, a yankin kudancin Asiya. Tana kudu maso yammacin ƙasashen…
Sidra chain
Sidra Chain wani tsari ne na fasahar blockchain wanda aka tsara musamman don tallafawa hada-hadar kuɗaɗe waɗanda suka da…
Dauda Kahutu Rarara
Mawaƙi Dauda Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya auri abokiyar aikinsa wadda aka fi sani da Aisha Humaira bayan shafe…
Barci
Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da ƙwaƙwalwa su samu hut…
Warin hammata
Wari, musamman na hammata, ɗaya ne daga cikin matsalolin da suka shafi lafiyar jiki da mu’amalar yau da kullum. Sannan w…
Karas
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara…
Hepatitis A
Hepatitis A wata cuta ce ta hanta wadda Hepatitis A virus (HAV) ke haddasawa. Wannan ƙwayar cuta tana daga cikin Picorna…
Warin kashi
Warin ƙashi, wanda ake kira da harshen likita body odor, wani wari ne da ke bayyana a jikin mutum sakamakon fitar zufa d…
Makwakkwafi
Makwakkwafi wani irin tsuntsu ne da ya shahara wajen huda jikin bishiya da ƙaƙƙarfan tsinin bakinsa domin neman abinci k…
Ilimin yanayi
Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko nahiya ko…
Sodium
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a da…
Insulin
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne …
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














