Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Kunkuru
Kunkuru wata dabba ce daga cikin rukunin dabbobin da ake kira reptiles, wato dabbobin da ke da sanyi a jiki, masu saɓa k…
Nickel
Nickel wani sinadari ne na ƙarfe wanda yake cikin rukunin transition metals a jadawalin sinadarai. Yana da alamar Ni da …
Superfetation
Superfetation wani lamari ne mai matuƙar wahalar samuwa a tsarin haihuwa, inda mace ke ƙara ɗaukar wani cikin duk da cew…
Amplifier
Amplifier wata na’urar ce mai aiki da lantarki wacce take ƙara ƙarfin siginal, wato tana karɓar siginal mai rauni sai ta…
SmartBra
SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa …
Zaizayar kasa
Zaizayar kasa wata alama ce da ke nuna motsawar ƙasa daga wurinta na asali zuwa wani wuri daban. Saboda tasirin wasu muh…
Nanoknife
NanoKnife wata na’ura ce ta zamani da aka ƙera domin kashe ƙwayoyin cutar daji (cancer cells) ta hanyar amfani da makama…
Titanium
Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin trans…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Bakteriya
Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin ƙankantar…
Twilight Saga
Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a…
Kawaici
Kawaici na nufin kawar da kai. Kawar da kai kuma a Hausance shi ne idan aka yi wa mutum laifi ka ƙi yin magana kuma ba t…
Zazzabin RVF
Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma y…
Folic acid
Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki w…
Kiwo
Ana iya bayyana kiwo a matsayin sana’a ko kuma reshe na kimiyyar aikin gona, wato agricultural science a Turance, …
Cutar kansa
Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin gaske, wanda duk wanda ya kama da wuya ya bar shi da ransa.…
Auren sadaka
Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba za su iya yin hidima…
Layya
Layya ita ce abinda ake yankawa na dabbobin ni’ima (rakumi da shanu da rago da akuya) ranar idin babbar sallah, do…
Bhutan
Bhutan ƙasa ce da ke a yankin kudancin Asiya, a cikin tsaunukan Himalaya. Tana tsakanin ƙasashen China a arewa da Indiya…
Shawara
Cutar shawara, wadda a Turance ake kira yellow fever ko kuma jaundice, cuta ce mai yaɗuwa wadda ƙwayar ke haddasawa. A i…
Genetics
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…
Shaharrun Makalu
Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne …
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Manchester United
Manchester United Football Club wata shahararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce da ke da hedikwata a birnin Manchester, da k…
Ebola
Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebo…
Farfesa Abdullahi Ahmad na ABU Zaria ya kirkiro sabon hasashe – Gbobeism
Gbobeism, Wave Theory of Speech Acts (GBOWATSA), sabon hasashe ne a fannin ilimin harshe da nazarin magana da aka gabata…
Jupiter
Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma …
Technetium
Technetium sinadari ne na ƙarfe mai matuƙar ban sha’awa a kimiyyar sinadarai, saboda shi ne farkon sinadari a jadawalin …
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Extended reality
Extended reality (XR) na daga cikin manyan fasahohin zamani da suka sauya yadda ɗan Adam ke mu’amala da bayanai, kwamfut…
Rigakafi
Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan&…
Karamin hanji
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abi…
Magarya
Magarya bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi kamar su Arewacin N…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














