Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Kurkunu

Cutar kurkunu wacce ake kira a Turance da Guinea worm ko Dracunculiasis, cuta ce da ba kasafai ake watsi da ita ba a yan…

Iodine

Iodine wani sinadarin mineral ne mai mahimmanci wanda jiki ba ya iya samarwa don haka dole ne a samo shi ta cikin abinci…

Paparoma Leo

Mabiya ɗarikar Katolika da yawa sun yi mamakin sanarwar Paparoma na farko daga Amirka, abin da aka daɗe ana dako har an …

Paparoma Francis

Paparoma Francis shi ne Paparoma na 266, a jerin paparomomin da suka shugabanci kiristoci mabiya ɗarikar Katolika. Tun d…

Gyada

Gyada tushen abinci ce da ake amfani da ita a duniya. Ana iya amfani da ita don yin man gyada ko kuma a matsayin abin ci…

Tururuwa

Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta almara…

Kwamfuta

Kwamfuta wata naura ce da take aiki da wutar lantarki ko batir, ana iya sarrafa ta sakamakon wasu umarni da ake ajiye su…

Kada

Kada na ɗaya daga cikin sanannun dabbobi masu ban tsoro a duniya kuma ana kallon su a matsayin mafarautan mutane da wasu…

1 37 38 39 40 41 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Muhammadu Buhari

Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne …

Real Madrid

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta…

WiFi

Duniya da cigabanta a wannan zamani ya sha bamban da na shekarun da suka shuɗe, musamman ta fannin sadarwa. Kama daga am…

Sidra chain

Sidra Chain wani tsari ne na fasahar blockchain wanda aka tsara musamman don tallafawa hada-hadar kuɗaɗe waɗanda suka da…

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tatta…

Iron Flame

Iron Flame babban Littafi ne na rukunin fantasy na zamani wanda shahararriyar marubuciya Ba’amurkiya Rebecca Yarros ta w…

Kankana

Kankana na ɗaya daga cikin fitattun ‘ya’yan itatuwa da ake nomawa a sassa daban-daban na duniya. Ta shahara …

Antioxidant

Antioxidants rukuni ne na sinadaran da ke kare ƙwayoyin halitta daga lalacewa, wanda wasu ƙwayoyin cuta da ake kira free…

Dodon kodi

Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na f…

Gudummawa

Ƙamusun Hausa ya bayar da ma’anar gudummuwa da cewa: “Taimako na aiki ko kuɗi ko abinci ko sutura ko wani abu”. Gudummuw…

Europium

Sinadarin Europium sinadari ne daga cikin sinadaran da ke da matuƙar muhimmanci a masana’antun zamani, musamman a fannon…

Larabawa

Larabawa wata babbar al’umma ce mai dogon tarihi da tasiri a cikin tarihin bil’adama. A fahimtar masana tarihi da zamant…

1 37 38 39 40 41 51

Aminu Alhassan Dantata

Alhaji Aminu Dantata hamshakin dan kasuwa ne ɗan Najeriya kuma mai taimakon jama’a wanda yana ɗaya daga cikin masu talla…

Tumatir

Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga ciki…

Tarihi

Tarihi wani muhimmin fanni ne na ilimi da ke nazarin abubuwan da suka faru a baya, da yadda suka faru, da kuma tasirinsu…

Yttrium

Yttrium sinadari ne na ƙarfe mai muhimmanci a fannin kimiyyar sinadarai da fasahar zamani. Yana da alamar Y a jadawalin …

Kunama

Kunama dabba ce ƙarama mai tattauran jiki wadda ke cikin rukunin dabbobin da ba su da ƙashi a jiki (invertebrates). Ana …

Calcium

Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da l…

Harry Potter

Harry Potter yana cikin jerin littatafai  guda bakwai da marubuciyar Birtaniya J. K. Rowling ta rubuta. Littafin na daga…

Kira

Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi domin sama…

Citta

Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana daga …

Malam Nata’ala

Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya shahara ne …

Benjamin Netanyahu

Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda daga baya ya shiga rundunar musamman da ta ceto jirgin …

Barci

Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da ƙwaƙwalwa su samu hut…

1 37 38 39 40 41 51
Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×