Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Hydrogen bam

Hydrogen bomb, ko kuma a kira shi da thermonuclear weapon, wani nau’i ne na makamin nukiliya mai matuƙar ƙarfi wanda fas…

Jamaica

Jamaica ƙasa ce a kan tsibiri da ke yankin Caribbean, wadda take da matsayi na musamman a tarihin duniya saboda haɗuwar …

Yttrium

Yttrium sinadari ne na ƙarfe mai muhimmanci a fannin kimiyyar sinadarai da fasahar zamani. Yana da alamar Y a jadawalin …

Kitse

Kitse wani muhimmin sinadari ne daga cikin manyan sinadarai na abinci da jikin halittu ke bukata domin rayuwa. A fannin …

Nauyi

Nauyi wani muhimmin batu ne a fannin kimiyyar lissafi wanda ke bayyana ƙarfin jan da ƙasa ke yi wa wani abu. A taƙaice, …

Kari

Ƙari, wanda a Turance ake kira tumour ko tumor, wani yanayi ne da ke faruwa lokacin da wasu ƙwayoyin halitta a cikin jik…

Strontium

Strontium sinadari ne na ƙarfe wanda yake cikin rukunin sinadarai da ake kira alkaline earth metals, wato rukunin ƙarafa…

Albania

Albania ƙasa ce da ke kudu maso gabashin nahiyar Turai, a yankin Balkan Peninsula, wanda tun ƙarnoni da dama ya kasance …

1 … 8 9 10 11 12 … 77
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Laser

Fasahar laser na ɗaya daga cikin muhimman cigaban kimiyya da fasaha a zamanin yau. Wannan fasaha ta shafi amfani da hask…

Takaba

Takaba wata muhimmiyar al’ada ce mai cikakken tushe a cikin addinin Musulunci da kuma al’adun Hausawa da wasu ƙabilu. A …

Ruwa

Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu a doron kasa, wanda ya…

Kimiyyar lissafi

Kimiyyar lissafi shi ake kira physics a Turance. Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a Turanc…

Hanta

Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yans…

Kyauta

Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aik…

Zakkar fid-da-kai

Zakatul fidr wato zakkar fidda kai sunnah ce mai karfi tana wajaba a kan kowanne musulmi babba da yaro mace dana miji ɗa…

Kuraje

Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke …

Neptune

Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kal…

Rotavirus

Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai, musam…

Hepatitis A

Hepatitis A wata cuta ce ta hanta wadda Hepatitis A virus (HAV) ke haddasawa. Wannan ƙwayar cuta tana daga cikin Picorna…

Kanwa

Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu daga tafkunan ruwa masu ɗanɗanon gishiri ko kuma daga wasu nau’ikan …

1 … 8 9 10 11 12 … 51

Yanayin zafi

Yanayin zafi lokaci ne daga cikin ire-iren lokutan da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki da d…

Cin ruwa

Cin ruwa wata cutar fata ce da ta fi kama ƙafafu, musamman tsakanin yatsun ƙafa da wajen da yatsun ƙafa suke haɗuwa da t…

Ilimin halittu

Ilimin halittu reshe ne na kimiyya da ke nazarin halittu masu rai da muhallinsu. Wannan fanni na kimiyya yana da matuƙar…

Helium

Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauƙi kamar hy…

Kabewa

Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin ka…

Yalo

Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopic…

Dinya

Dinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na kimiyy…

Ciwon hakori

Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake da dangantaka da haƙori. …

Kwame Nkrumah

Kwame Nkrumah ɗaya ne daga cikin manyan jagororin Afirka da suka fi tasiri a ƙarni na ashirin, musamman a fagen gwagwarm…

Benjamin Netanyahu

Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda daga baya ya shiga rundunar musamman da ta ceto jirgin …

Borin jini

Borin jini wata matsala ce ta lafiya da ke faruwa yayin da garkuwar jikin mutum (immune system) ta yi martani fiye da ki…

Karaya

Karaya na ɗaya daga cikin raunukan jiki masu yawan faruwa a rayuwar ɗan Adam, musamman sakamakon haɗurra, faɗuwa, ko bug…

1 … 8 9 10 11 12 … 51
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×