Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Warin baki
Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…
Abdulsalami Abubakar
Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buha…
Dodon kodi
Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na f…
Haraji
Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’um…
Yakubu Gowon
An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar Najeri…
Lookman Ademola
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyaut…
Camera
Kyamara wata na’ura ce da ake amfani da ita wurin ɗaukar hotuna da bidiyo, ko haska shirye-shiryen gidajen talabij…
ATM
Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi. Na’urar ana amfani da ita ne ta hanyar daddana lambobi domi…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Harshe (Gaba)
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira da mucosa. Akwai…
Cutar noma
Cutar noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya…
Hukumar JAMB
Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin daidai…
Hadin kai
Haɗin kai na nufin wata dabara ce da al’umma kan aiwatar tun a zamanin da domin su gudanar da abin da mutum ɗaya ba zai …
Siranta
Siranta wata siffar jiki ce da ke bayyana lokacin da mutum yake da ƙarancin kitse a jikinsa, wanda ke sa tsarin jikinsa …
Austria
Austria ƙasa ce da ke a tsakiyar Turai kuma tana daga cikin ƙasashen da ke da muhimmanci sosai a tarihin siyasa, al’adu,…
Cholera
Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen r…
Protozoa
Protozoa wasu ƙananan halittu ne masu ƙwayar halitta ɗaya da ake kira da unicellular, waɗanda ke rayuwa a cikin ruwa ko …
Sodium
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a da…
Kansar huhu
Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli) haɗe …
Appendicitis
Appendicitis, wato ciwon appendix, wata cuta ce da ke faruwa lokacin da appendix ya kumbura. Appendix wata ƙaramar jaka …
Zaynab Alkali
Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma ita ce mace marubuciya ta farko daga Arewacin Nijeriya da ta far…
Shaharrun Makalu
Ilimin yanayi
Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko nahiya ko…
Kiwo
Ana iya bayyana kiwo a matsayin sana’a ko kuma reshe na kimiyyar aikin gona, wato agricultural science a Turance, …
Dangantaka
Dangantaka kalma ce da take nuna alaka dake tsakanin ‘yan’uwa ko wata al’umma ko kabila da ke zaune a …
Gargasa
Gashi wani ɓangare ne na halittar jikin ɗan Adam, kuma kusan kowane mutum yana da shi a wani sashe na jikinsa. Yawan gas…
Folic acid
Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki w…
Ahmadu Bello
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Y…
Q fever
Q fever wata cuta ce mai hatsari wadda ƙwayar Coxiella burnetii ke haifarwa, wadda kuma take daga cikin ƙwayoyin cuta ma…
Farasayit
Farasayit, ko parasite a Turance, wani nau’in halitta ne da ke rayuwa a jikin wasu halittun. Wasu parasites ɗin ba…
Mauritania
Mauritania ƙasa ce da ke a yankin arewa maso yammacin nahiyar Afirka. Sannan kuma, tana daga cikin ƙasashen da tarihin M…
Wata
Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin a duniya, shi ne mafi kusanci ga duniya. Babu wata duniyar da ke …
Evolution
Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan batutuwan Biology, domi…
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…














