Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Kabewa

Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin ka…

Jupiter

Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma …

Sahara

Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin ruwan sama da ƙarancin ciyayi a wasu yankunan duniya. Ana samun iri…

Sodium

Sodium sinadari ne mai lambar  atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a da…

Dan jarida

An ɗade da fahimtar fannin jarida a matsayin ɗaya daga cikin ginshikan al’umma mai muhimmanci, wanda ke ba da gudu…

Hawainiya

Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar ca…

Tsibiri

An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗa…

Jemage

Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu…

1 … 45 46 47 48 49 … 77
Iceland

Iceland

Tutar ƙasar Denmark

Denmark

Tutar ƙasar Ethiopia

Ethiopia

Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Aman wutar dutse

Aman wutar dutse, wato volcano a Turance, na faruwa ne sakamakon wanzuwar rauni a ƙundun ƙarƙashin ƙasar duniyar Earth, …

Fata

Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce ko hawa-hawa h…

Kubewa

Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin shukoki dangin hibiscus da auduga. Kuɓewa ta samo asali ne daga Tsa…

Titanium

Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin trans…

Hanta

Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yans…

Kifi

Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar numfashi ta hanya…

Cutar sikila

Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba l…

Jini

Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa  wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jik…

Zazzabin cizon sauro

Zazzabin cizon sauro, wato malaria a Turance, cuta ce da take damun mutanen duniya, musamman mutanen Afrika, kuma wannan…

Sana’a

Sana’a tana nufin duk wata hanya da mutum zai yi amfani da ita wajen samar wa kansa abubuwan more rayuwa domin biyan was…

Kimiya da fasaha

Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na abubuwa ingantattu. Kalmar “Kimiyya” asalin ta kalmar Larabc…

Kudin cizo

Kuɗin cizo dai wasu ƙananan ƙwari ne waɗanda ke cizo da zuƙar jinin ɗan’adam. Yawanci suna da launin ja da launin …

1 … 45 46 47 48 49 … 52

Kwakwa

Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan t…

Dodon kodi

Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na f…

Abubakar Tafawa Balewa

An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari tara da sha biyu (1912) a jihar Bauchi a wancan za…

Jijiya

Tsarin jijiyoyi wani haɗaɗɗen tsari  ne na matattarar jijiyoyi da ƙwayoyin halitta masu ɗaukar saƙo zuwa ƙwaƙwalwa …

Gudummawa

Ƙamusun Hausa ya bayar da ma’anar gudummuwa da cewa: “Taimako na aiki ko kuɗi ko abinci ko sutura ko wani abu”. Gudummuw…

Tsafi

Tsafi ko kuma a ce sihiri, shi ne amfani da ikon allahntaka don yin mugunta bisa wasu dalilai na son zuciya ta hanyar ai…

Tauraron dan’adam

Tauraron dan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake harbawa sararin samaniya, domin karɓar saƙo daga w…

Tumasanci

Tumasanci roƙo ne cikin sigar wayo da dabara, kuma abu ne wanda ake yi tun a shekarun baya har zuwa wannan lokacin da ak…

Gwame

Cutar gwame wata cuta ce da ke shafar tsokoki da ƙasusuwan yara, musamman lokacin da ƙananan yara ke girma, ana kiran ma…

Krypton

Krypton wani sinadari ne mai matuƙar muhimmanci a ilimin kimiyyar sinadarai da kimiyyar lissafin taurari, wanda yake cik…

Taura

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tatta…

Ciwon hakori

Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake da dangantaka da haƙori. …

1 … 45 46 47 48 49 … 52
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×