Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Q fever

Q fever wata cuta ce mai hatsari wadda ƙwayar Coxiella burnetii ke haifarwa, wadda kuma take daga cikin ƙwayoyin cuta ma…

Kaska

Kaska ƙananan ƙwari ne masu shan jini daga jikin dabbobi da mutane. Suna cikin rukunin Arachnida, wato rukuni ɗaya da gi…

Kansar mahaifa

Kansar cikin mahaifa wace a turance ake kira da (Cervical cancer) wata cutar daji ce da ke tasowa a ƙofar mahaifa (cervi…

Samia Suluhu Hassan

Samia Suluhu Hassan ita ce shugabar ƙasa ta Tanzania tun daga ranar 19 ga Maris, 2021, bayan rasuwar tsohon shugaban ƙas…

Malam Nata’ala

Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya shahara ne …

Kaciyar mata

Kaciyar mata (Female Genital Mutilation – FGM) wata tsohuwar al’ada ce da ake gudanarwa a wasu al’ummomi musamman a ƙasa…

Paul Biya

Paul Barthélemy Biya’a bi Mvondo shi ne ɗaya daga cikin fitattun shugabannin Afirka da suka fi shahara wajen daɗewa a ka…

Zobo

Zoɓo, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda…

1 22 23 24 25 26 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Kwai

Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, maciza…

Katin ajiyar bayanai

Katin ajiyar bayanai ana kiran sa memory card ko kuwa flash memory card a Turance. Wata na’ura ce da ake amfani da…

Abdulsalami Abubakar

Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buha…

Microsoft Word

Microsoft Word manhaja ce a kwamfuta da manyan wayoyin salula na zamani da ake amfani da ita don yin rubutu kamar rahoto…

Yalo

Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopic…

Ethereum

Ethereum wani tsarin kuɗaɗen crypto ne, shi ne na biyu a kan blockchain da aka fi sani bayan Bitcoin. Nau’in kudin…

Beryllium

Beryllium sinadari ne na ƙarfe mai lamba 4 a jadawalin sinadarai, mai alamar Be. Shi ne ƙaramin ƙarfe daga cikin alkalin…

Bashir Tofa

Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najer…

Makanta

Makanta cuta ce da ta shafi idanu, wato mutum kan rasa damarsa ta gani da idanunsa a dalilin kamuwa da cutar makanta. Ma…

Karas

Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara…

Lithium

Lithium wani sinadarin sinadarai ne daga rukunin alkaline (alkali metals) a cikin jadawalin sinadarai (Periodic Table). …

Kuturta

Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da take yaɗuwa a cikin iska – ake ɗauka wadda take ɓata fu…

1 22 23 24 25 26 51

Yanayin zafi

Yanayin zafi lokaci ne daga cikin ire-iren lokutan da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki da d…

Agunyi Ironsi

Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya na farko…

eNaira

Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri ɗaya da kuɗaɗen…

Maganin gargajiya

Yana da matuƙar wuya a ce ga lokacin ɗana’adam ya fara amfani da magani domin warkar da cututtuka. Wannan dalili n…

Tafarnuwa

Tafarnuwa ɗaya ce daga cikin tsoffin tsirrai da ake shukawa, kuma daga cikin sinadaran da ake amfani da su dangin Liliac…

Tururuwa

Tururuwa ƙwari ne na gama-gari, amma suna da wasu siffofi na musamman ciki har da ƙwarewarsu ta fuskar sadarwa ta almara…

Real Madrid

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta…

Comoros

Ƙasar Comoros, wadda a hukumance ake kira da Union of the Comoros, ƙasa ce ta tsibirai da ke cikin tekun Indiya a arewac…

Malam Aminu Kano

An haifi Malam Aminu Kano ne a gidan Malamai a shekarar 1920. Ya kuma yi karatu a Kwalejin nan ta Katsina kafin ya tafi …

Fatalwa

Kalmar “Fatalwa” tana nufin wani irin haske ko wata inuwa, ko kuma alama da mutum ke iya gani, wanda ba na g…

Radar

Radar wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen ganowa da tantance abubuwa daga nesa ta hanyar amfani da siginar rediyo.…

Isah Pilot

Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya. Ɗa ne ga …

1 22 23 24 25 26 51
Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×