Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Jupiter
Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska, kuma mafi girma …
Sahara
Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin ruwan sama da ƙarancin ciyayi a wasu yankunan duniya. Ana samun iri…
Sodium
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a da…
Dan jarida
An ɗade da fahimtar fannin jarida a matsayin ɗaya daga cikin ginshikan al’umma mai muhimmanci, wanda ke ba da gudu…
Hawainiya
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar ca…
Tsibiri
An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan teku. Irin waɗa…
Jemage
Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu…
Gizo-gizo
Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da An…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Shan-inna
Cutar shan-inna, wato polio a Turance, cuta ce da ke kama wani ɓangare na ƙwaƙwalwar ɗan’adam, tare da haifar da m…
Genetics
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…
Rotavirus
Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai, musam…
Insulin
Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne …
Balaga
Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara zuwa…
Kare
Kare dabba ce da ta shahara a duniya baki ɗaya, musamman ma a matsayin abokin zama kuma mai hidimar samar da tsaro. Daga…
Aminu Alhassan Dantata
Alhaji Aminu Dantata hamshakin dan kasuwa ne ɗan Najeriya kuma mai taimakon jama’a wanda yana ɗaya daga cikin masu talla…
Kwarkwata
Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai kwarkwata ita i…
Gabon
Gabon ƙasa ce da take a yankin Afrika ta tsakiya, kuma tana a gaɓar Tekun Atlantic a yammacin Afirka. Ƙasar tana a kan l…
Tsafi
Tsafi ko kuma a ce sihiri, shi ne amfani da ikon allahntaka don yin mugunta bisa wasu dalilai na son zuciya ta hanyar ai…
Algae
Algae wani rukuni ne mai faɗi na ƙwayoyin halitta waɗanda ke gudanar da tsarin photosynthesis, wato suna amfani da haske…
Andorra
Andorra ƙaramar ƙasa ce da take a nahiyar Turai, a cikin tsaunukan Pyrenees tsakanin ƙasashen Spain da Faransa. Duk da c…
Shaharrun Makalu
Kansar kwakwalwa
Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a…
Facebook kafar yanar gizon sadarwar zamantakewa ce inda masu amfani da kafar za su iya yin sharhi, raba hotuna har da la…
Rashin barci
Barci wani ginshiƙi ne na rayuwa kamar abinci da ruwa, domin yana ba da dama ga ƙwaƙwalwa da jiki su huta, su sake sabun…
Lantarki
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “…
Ruwan Bagaja
Labarin Ruwan Bagaja labari ne daga cikin sanannu kuma shahararrun ayyukan adabin Hausa da suka bayar da gudunmawa wajen…
Kwakwalwa
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin dun…
Aminu Ado Bayero
An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano Municipal; daga na…
Tumasanci
Tumasanci roƙo ne cikin sigar wayo da dabara, kuma abu ne wanda ake yi tun a shekarun baya har zuwa wannan lokacin da ak…
Agriculture
Agriculture, a hausance za a iya fassara shi da “Kimiyyar Noma”, fannin ilimi ne da ke mayar da hankali kan …
Trachoma
Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trac…
Shehu Shagari
An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka ce kakansa, Ah…
Ciwon hakori
Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake da dangantaka da haƙori. …
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














