Tabarau
Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da…
Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da…
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce…
Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.’ Babu…
Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali a Afirka. Ita ce nau’in tsuntsu mafi girma a duniya,…
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin…
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke…
Kashu, ko cashew a Turance, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, ɗan…
Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya,…
Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin…
Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska,…
Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas a Najeriya (bayan Ironsi, Gowon, Murtala, Obasanjo, Buhari, Babangida da…
Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda wata hukuma ke tsarawa da karɓa a hannun ɗaiɗaikun al’umma…
An haifi Yakubu Gowon a ranar 19 ga Oktoba 1934. Shi ne shugaban ƙasa, shugaban gwamnatin mulkin soja na tarayyar…
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyautar…
Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai…
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana…
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin…
Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumburi.…
Kawaici na nufin kawar da kai. Kawar da kai kuma a Hausance shi ne idan aka yi wa mutum laifi…
An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa…
Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Darakta na…
Bashir Tofa wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najeriya wanda aka soke zaɓen da…
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Ya rayu…
Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na farko, laftanal kanal na farko, kanal na farko, kuma birgediya…
An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari tara da sha biyu (1912) a jihar Bauchi a wancan zamanin, a…
An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Janar Sani Abacha ne…
Babangida mutum ne ɗan kishin ƙasa, jarumi, mai basira, hangen nesa, sannan kuma mai fasaha da kuma ƙwazo wajen aiki,…
An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga Maris 1909, garin Ikenné da ke jihar Ogun, Najeriya. Ya…
An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 1925 a wani kauye mai suna Shagari, kauyen da aka…
Kaɓaki na nufin wani abinci, musamman tuwo don wata hidima, wanda aka mulmula madurguji-madurguji aka kai gudummuwa gidan da ake…
Ba’a wata ɗabi’a ce ta Hausawa da ta ƙunshi yin wasa da wasu rukuni na mutane ta hanyar sa su…
Majalisar Dinkin Duniya wadda a Turance ake kira da United Nations, ko kuma a taƙaice (UN) ita ce babbar hukumar…
Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne da ke cikin…
An haifi hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aliko Dangote a ranar 10 ga Afrilu 1957 a cikin birnin Kano da ke…
An haifi Ghali Umar Na’Abba a Tundun Nufawa da ke cikin birnin Kano, a ranar 27 ga Satumba, 1958. Mahaifinsa…
Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris…
Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe a ɓangaren ƙasan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya…
Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma mawaƙi mai suna Chinua Achebe. An fara buga littafin a…
Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke ba da damar adana fayil-fayil a yanar gizo da samun…
Printer na’ura ce da ke karɓar bayanai ko kuma saƙwanni rubutattu ko fayal ko kuma hotuna daga na’ura mai ƙwaƙwalwa…
Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie Meyer ta rubuta. An saki jerin littattafan a tsakanin shekarun…
Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce ta sarrafa bayanai. Kamfanin Microsoft ne ya ƙirƙire ta a…
Google katafaren kamfanin fasaha ne sananne na Amurka, wanda Sergey Brin da Larry Page suka kafa a shekara ta 1998.…
PowerPoint na ɗaya daga cikin manhajoji masu mahimmanci na kamfanin Microsoft, wacce ake amfani da ita don tsara lakcoci kuma…
Microsoft Excel manhaja ce da kamfanin Microsoft ya kirkira, wadda ake amfani da ita a duk faɗin duniya domin tsara…
Microsoft Word manhaja ce a kwamfuta da manyan wayoyin salula na zamani da ake amfani da ita don yin rubutu…
Operating System (O.S) nau’i ne na manhajar kwamfutoci wanda ke sarrafa sauran manhajoji da aikace-aikacen kwamfuta. Operating System na aiki…
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin “Oleum”. Ma’ana…
A Man of the People labari ne mai ban sha’awa da Chinua Achebe ya rubuta, wanda aka buga a shekara…
An haifi Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan Maris a shekarar 1952 a birnin Legas da ke kudu…
Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da…
Camfi na nufin mutum ya ɗauka cewa, in ya yi wani abu, ko ya ce wani abu, ko ya ji…
Fankiris, (wato Pancreas a Turance). Ɗaya ce daga cikin sassan da ke aikin narkar da abinci. Pancreas wata gaɓa ce da…
Ciwon hanta, ko hepatitis a Turance, wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar da ƙwayoyin cuta iri-iri da…
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da…
Origin, labari ne mai ban mamaki wanda ya fita a shekara ta 2017, littafi ne mai ban sha’awa daga marubucin…
Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu haɗe da juna, da wayoyi hannu, da na’urorin zamani waɗanda…
Yanayi wato (weather) a Turance, yana nufin sauyin wucin gadi da ake samu na yanayi, a wani keɓantaccen yanki ko…
Kasuwancin yanar gizo ko intanet, wanda aka fi sani da (e-business ko online business ko e-commerce) a Turance, kasuwanci ne…
Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu…
Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da ke mayar da hankali kan baiwa kwamfutoci damar fassarawa da…
Tarin fuka, wanda ake kira da tubaculosis ko TB a Turance, cuta ce ta ƙwayar cutar da tarin fuka na…
Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa…
An haife Sarki Sanusi na II a ranar 31 ga Yuli, 1961 ɗa ga Muhammad Aminu Sanusi da Saudatu Anduwa…
Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara…
Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da…
Fasahar 5G, ko kuwa 5G network (Fifth Generation Network) a Turance, na nufin zango na biyar na wayar hannu. Ana…
Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da take yaɗuwa a cikin iska – ake ɗauka wadda take…
Yanayin zafi lokaci ne daga cikin ire-iren lokutan da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki…
Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne…
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk…
Tauraron dan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake harbawa sararin samaniya, domin karɓar saƙo daga wani ɓangare na…
Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood, Saratu Gidado da ake yi wa laƙabi da Daso, a…
Tsarin falaki, ko solar system a Turance, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9,…
Tawayen haɗe (Conjoined, a Turance) tagwaye ne da ake haifa a manne ko a haɗe da juna, wato a haɗe…
Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar…
Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi, waɗanda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a…
Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro ko ‘Ɗan Ibro’ shahararren ɗan wasan barkwanci ne kuma jarumin fim ne…
Karangiya salon magana ce ta hikima wacce ake yi don nuna gwanintar harshe ko koyar da yara yadda za su…
Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi, zai fi kyau mu ɗan waiwaye adon tafiya dangane da…
Alhaji Yusuf Maitama Sule, Ɗanmasanin Kano, malamin makaranta ne, ɗan siyasa sannan kuma basarake. Tabbas, Alhaji Yusuf Maimata Sule, Ɗanmasanin…
Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika…
An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961, ya yi makarantar firamare a Kofar Kudu da ke Kano…
Bikin Buɗar dawa biki ne da Hausawa suka daɗe suna aiwatarwa a sassa daban-daban na ƙasar Hausa. Bukin yana da…
Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba…
Yana da matuƙar wuya a ce ga lokacin ɗana’adam ya fara amfani da magani domin warkar da cututtuka. Wannan dalili…
Ganyen yadiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai na daji da ake samu a yankunan Afirka, musamman a…
You cannot copy content of this page