Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Bugun jini
Bugun jini cuta ce mai tsanani da ke faruwa a ƙwaƙwalwa, wadda ke iya shafar rayuwar mutum gabaɗaya cikin ƙanƙanin lokac…
Murtala Muhammed
Cikakken sunan Murtala Muhammed shi ne Murtala Ramat Muhammed. Shi ɗan asalin Kano ne, kuma ɗaya daga cikin manyan ƙusos…
Lafiya
Lafiya na nufin cikakkiyar walwala ta jiki, hankali, da zamantakewa, ba rashin cuta kaɗai ba. Wannan fahimta ta lafiya t…
Numfashi
Numfashi shi ne tsarin da halittu, musamman ɗan Adam, ke shaƙar iska mai ɗauke da oxygen zuwa cikin jiki sannan ya fitar…
Extended reality
Extended reality (XR) na daga cikin manyan fasahohin zamani da suka sauya yadda ɗan Adam ke mu’amala da bayanai, kwamfut…
Garkuwar jiki
Garkuwar jiki, wadda ake kira immune system a turance, shi ne tsarin halitta na musamman da ke kare jiki daga cututtuka,…
Biometric security
Biometric security a wannan zamani da duniya ke ƙara dogaro da fasahar dijital muhimmin ginshiƙi ne a rayuwar ɗan Adam. …
Doddoya
Doddoya ganye ne mai ƙamshi da ɗanɗano na musamman, wanda aka fi sani da scent leaf a Turanci, yayin da sunansa na kimiy…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Evolution
Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan batutuwan Biology, domi…
Rogo
Rogo ya samo asali ne daga wurare masu zafi da ruwan sama, saboda haka, yawan amfanin gonar ba shi da kyau a ƙarƙashin b…
Makami mai linzami
Makami mai linzami, wanda ake kira missile a turance, wani nau’in makami ne na zamani da ake harbawa daga wani wuri zuwa…
Germanium
Germanium sinadari ne mai lambar atomic 32 da kuma alamar Ge, sannan yana cikin rukunin metalloids. Yana da siffofin sin…
Kansar mahaifa
Kansar cikin mahaifa wace a turance ake kira da (Cervical cancer) wata cutar daji ce da ke tasowa a ƙofar mahaifa (cervi…
Fasahar blockchain
Mutane da dama suna yawan tambaya dangane da ainihin abin da ake nufi da fasahar blockchain da irin ayyukan da ake iya a…
Kansar kwakwalwa
Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a…
Ayaba
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba…
GPS
Global Positioning System wanda ake takaitawa a (GPS), wata fasahar tsarin tauraron ɗan Adam ce wadda ke samar da bayana…
Network
Idan aka ce network ana nufin wani rukuni na kwamfutoci, ɗaya ko biyu ko goma ko ashirin, da aka haɗa su da junansu domi…
Pluto
Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye da it…
WiFi
Duniya da cigabanta a wannan zamani ya sha bamban da na shekarun da suka shuɗe, musamman ta fannin sadarwa. Kama daga am…
Shaharrun Makalu
Gatse
Gatse, na nufin fasahar sarrafa harshe mai cike tarin hikima wajen nuna gwanintar iya magana da zance. Fasahar magana ce…
Makwakkwafi
Makwakkwafi wani irin tsuntsu ne da ya shahara wajen huda jikin bishiya da ƙaƙƙarfan tsinin bakinsa domin neman abinci k…
Tabarau
Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake maƙalawa a fuska don samun damar gani da kyau da kuma k…
Zirconium
Zirconium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Zr da lambar atomic 40 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin transiti…
Auren sadaka
Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar da diyarsa ga wani Malami ko wani talaka wadanda ba za su iya yin hidima…
Apple Inc.
Apple Inc. babban kamfani ne na fasaha wanda ya kafa tarihi mai ƙarfi a duniya ta hanyar ƙirƙirar na’urorin lantar…
Keken dinki
Keken ɗinki na’ura ce ko kuma wanda ake amfani da shi don ɗinke tufafi da sauran kayan da za a iya ɗinkewa ta hany…
Norovirus
Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke kir…
Lalle
Lalle na ɗaya daga cikin kayan adon da mata suka fi amfani da shi. Musamman a lokacin bukukuwa ko kuma sha’ani na …
Firji
Firji na ɗaya daga cikin muhimman na’urorin lantarki da suka kawo gagarumin sauyi a rayuwar ɗan Adam, musamman a fannin …
Malam Nata’ala
Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya shahara ne …
Jini
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jik…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















