Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Kada
Kada na ɗaya daga cikin sanannun dabbobi masu ban tsoro a duniya kuma ana kallon su a matsayin mafarautan mutane da wasu…
Gasar Gusau
Gusau Institute cibiyar nazari da bincike ce da ke jihar Kaduna, Najeriya, wacce aka kafa domin inganta zaman lafiya, ts…
Daddawa
Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girk…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Bitamin
Sinadarin bitamin nau’i ne na sinadarin abinci, wanda jiki ke buƙatar kaɗan, ba da yawa ba don ya yi aikin da ya dace da…
Gero
Gero shi ne hatsi mafi daɗewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida, kuma cewa shi ɗan asal…
Gasar Dangiwa
Gasar Arc. Ahmad Musa Dangiwa, wato Gasar Rubutattun Gajerun Labaran Hausa, gasa ce da Gidauniyar Adabi ta Arc. Ahmad Mu…
Tsamiya
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya. Haka kuma itaciya…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Dumamar yanayi
Ɗumamar yanayi na nufin ci gaba da ƙaruwar matsakaicin zafin doron ƙasa na dogon lokaci sakamakon taruwar wasu iskokin g…
Rabilu Musa Ibro
Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro ko ‘Ɗan Ibro’ shahararren ɗan wasan barkwanci ne kuma jarumin fim ne …
Typhus
Typhus wata tsohuwar cuta ce mai yaɗuwa wadda ta daɗe tana barazana ga lafiyar ɗan Adam tun ƙarnoni da dama da suka wuce…
Sassaka
Sassaƙa wata sana’a ce ta hannu da take da dogon tarihi a rayuwar ɗan’adam, wadda ake nufin fasahar sarrafa wasu n…
Herbert Macaulay
An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya, a ranar 14 ga Nuwamba, 1864. Mahaifinsa shi ne ya ka…
Evolution
Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan batutuwan Biology, domi…
Kagaggun littattafan Hausa
Tarihin rubuce-rubuce na ƙagaggun littattafan Hausa bai daɗe ba sosai idan an kwatanta shi da tarihin wanzuwar waƙoƙin b…
Kuraje
Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke …
Lantarki
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “…
Dengue
Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi tana shafar ƙasashe masu zafi. Tsananin zafin jiki da alamom…
Ciwon nono
Ciwon nono shi ne alamar rashin jin daɗi a cikin nono ɗaya ko duka biyun ko kuma jin wani yanayi mara gamsarwa saɓanin y…
Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi da ‘mai gaskiya’, haifaffen garin Daura ne …
Shaharrun Makalu
Lithium
Lithium wani sinadarin sinadarai ne daga rukunin alkaline (alkali metals) a cikin jadawalin sinadarai (Periodic Table). …
Binance
Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu ja…
Mantuwa
Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin b…
Jigo
Kalmar jigo tana da ma’anoni guda biyu wato ma’ana ta lugga (literal meaning) da kuma wadda aka ba wani fannin ilimi isd…
Real Madrid
Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta…
Bybit
An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaj…
Ruwa
Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi ko wari ko ɗanɗano. Ruwa shi ne mafi yawan abu a doron kasa, wanda ya…
Bushiya
Bushiya wacce da harshen Turanci ake kira da (hedgehog), dabba ce ƙarama mai gashi mai kaifi mai kama da ƙayoyi, wacce k…
Camfi
Camfi na nufin mutum ya ɗauka cewa, in ya yi wani abu, ko ya ce wani abu, ko ya ji wani abu, to, ya gaskata wani abin za…
Tsinken ajiyar bayanai
Tsinken ajiyar bayanai, wanda ake kira flash drive ko memory stick, wata ƙaramar na’ura ce ta lantarki da ake amfani da …
Giginya
Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke ciki…
Karamin hanji
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abi…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















