Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Gudummawa
Ƙamusun Hausa ya bayar da ma’anar gudummuwa da cewa: “Taimako na aiki ko kuɗi ko abinci ko sutura ko wani abu”. Gudummuw…
Tarbiyya
Tarbiyya kalma ce ta Larabci, wadda take ƙunshe da ma’anar koyar da hali na gari da kyautata rayuwar al’umma…
Cutar X
Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata an…
Sulhu
Wannan kalma ta sulhu Balarabiya ce da ta shigo cikin harshen Hausa mai nufin samar da daidaito a tsakanin masu jayayya …
Wanzanci
Wanzanci na daga cikin daɗaɗɗun sana’o’in ƙasar Hausa. Sana’a ce da ake yin ta ta hanyar amfani da aska da kuma wasu kay…
Zumunci
Zumunci sananniyar kalma ce a al’ummar Hausawa. Tana da matsayi ne na aikatau wacce ke bayanin aikin da aka yi na sakama…
Makero
Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da sauransu. Wa…
Ahmad Bamba
An haifi Sheikh Dakta Ahmad Bamba a shekarar 1940, sannan ya taso a garin Alabar A.E.B ko Nguwan Gonjawa, a Jihar Kumasi…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Cholera
Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen r…
Polar night
Polar night wani yanayi ne na da ke faruwa a wasu yankuna na duniya inda rana ba ta bayyana a sararin samaniya gabaɗaya …
Niobium
Niobium sinadari ne na ƙarfe mai muhimmanci a fannin kimiyyar sinadarai da masana’antu na zamani. Yana da alamar Nb a ja…
Ganyen yadiya
Ganyen yadiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai na daji da ake samu a yankunan Afirka, musamman a …
Ittikafi
Ittikafi shi ne lizimtar masallaci don bautawa Allah Madaukakin Sarki. Ittikafi sunnah ne. Ba ya wajaba sai ga wanda ya …
Karangiya
Karangiya salon magana ce ta hikima wacce ake yi don nuna gwanintar harshe ko koyar da yara yadda za su iya magana. Hiki…
Basir
Basir wata cuta ce da ke faruwa a ƙarshen hanji da dubura, inda jijiyoyin jini da ke wannan wuri suke kumbura su faɗaɗa …
Farasayit
Farasayit, ko parasite a Turance, wani nau’in halitta ne da ke rayuwa a jikin wasu halittun. Wasu parasites ɗin ba…
Man fetur
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin ̶…
Bybit
An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin Bybit a watan Maris na shekarar 2018, wannan manhaj…
Things Fall Apart
Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma mawaƙi mai suna Chinua Achebe. An fara buga littafin a s…
Fasahar kariya
Fasahar kariya, ko cyber security a Turance, kalmomi biyu ne su ka haɗu suka samar da ita. Wato cyber da kuma security. …
Shaharrun Makalu
Goruba
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin da ƙwallon gorubar…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad Tukur, wanda aka fi sani da Bamanga Tukur, yana daga cikin fitattun ’yan Adamawa da suka yi tasi…
Pluto
Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye da it…
Maganin gargajiya
Yana da matuƙar wuya a ce ga lokacin ɗana’adam ya fara amfani da magani domin warkar da cututtuka. Wannan dalili n…
Extended reality
Extended reality (XR) na daga cikin manyan fasahohin zamani da suka sauya yadda ɗan Adam ke mu’amala da bayanai, kwamfut…
Hawan jini
Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma illolinta ga ra…
Karamin hanji
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar abi…
Neptune
Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kal…
Mahaifa
Mahaifa wata gaɓa ce ta tsoka mai kama da pear wadda ke tsakanin mafitsara da dubura. Tana taka rawa wajen yin haila da …
Olusegun Obasanjo
Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris n…
Noma
‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi sana&#…
Pamir Plateau
Pamir Plateau, wanda aka fi sani da “Rumfar Duniya”, yana ɗaya daga cikin manyan yankuna masu tsawo a doron ƙasa. Wannan…
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















