Skip to content

Home

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Yalo

Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopic…

Kanumfari

KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma nau…

Ibrahim Ahmad Maqari

Sheikh Ibrahim Ahmad Maqari ya kammala digirinsa na farko a Al-Azhar a shekarar 1999 sannan ya yi digirinsa na uku a Jam…

Sani Umar Rijiyar Lemo

Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, shahararren malamin addinin Musulunci ne ɗan Najeriya, wanda ya ƙware a fannin …

Sidra chain

Sidra Chain wani tsari ne na fasahar blockchain wanda aka tsara musamman don tallafawa hada-hadar kuɗaɗe waɗanda suka da…

Ethereum

Ethereum wani tsarin kuɗaɗen crypto ne, shi ne na biyu a kan blockchain da aka fi sani bayan Bitcoin. Nau’in kudin…

eNaira

Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri ɗaya da kuɗaɗen…

Bitget

Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na Web3 ya kirkira, an bayyana ta a cikin jerin man…

1 … 42 43 44 45 46 … 77
Iceland

Iceland

Tutar ƙasar Denmark

Denmark

Tutar ƙasar Ethiopia

Ethiopia

Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Virtual reality

Virtual Reality wata fasaha ce ta zamani da ta samo asali daga haɗakar ilimin kwamfuta da fasahar zane-zane na 3D da ili…

Makwakkwafi

Makwakkwafi wani irin tsuntsu ne da ya shahara wajen huda jikin bishiya da ƙaƙƙarfan tsinin bakinsa domin neman abinci k…

Ayaba

Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba…

Makanta

Makanta cuta ce da ta shafi idanu, wato mutum kan rasa damarsa ta gani da idanunsa a dalilin kamuwa da cutar makanta. Ma…

Doddoya

Doddoya ganye ne mai ƙamshi da ɗanɗano na musamman, wanda aka fi sani da scent leaf a Turanci, yayin da sunansa na kimiy…

Pamir Plateau

Pamir Plateau, wanda aka fi sani da “Rumfar Duniya”, yana ɗaya daga cikin manyan yankuna masu tsawo a doron ƙasa. Wannan…

In’ina

In’ina a harshen Hausa na nufin tangarɗa ko cikas da ke bayyana a yayin magana, inda mutum kan maimaita, tsawaita, ko ts…

Telex

Telex wata tsohuwar hanyar sadarwa ce ta aika saƙonnin rubutu kai tsaye daga wata na’ura zuwa wata ta hanyar layin waya.…

Sulfur

Sulfur (wanda ake rubutawa da S) wani muhimmin sinadari ne mai lamba ta atomic 16 a cikin jadawalin sinadarai. Yana ciki…

Ibrahim Babangida

Babangida mutum ne ɗan kishin ƙasa, jarumi, mai basira, hangen nesa, sannan kuma mai fasaha da kuma ƙwazo wajen aiki, ya…

Tarihi

Tarihi wani muhimmin fanni ne na ilimi da ke nazarin abubuwan da suka faru a baya, da yadda suka faru, da kuma tasirinsu…

Apple Inc.

Apple Inc. babban kamfani ne na fasaha wanda ya kafa tarihi mai ƙarfi a duniya ta hanyar ƙirƙirar na’urorin lantar…

1 … 42 43 44 45 46 … 52

Argentina

Argentina ƙasa ce da take a nahiyar Kudancin Amurka, kuma tana daga cikin manyan ƙasashe a duniya ta fuskar faɗin ƙasa d…

Kwarkwata

Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai kwarkwata ita i…

Cutis laxa

Cutis laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewa…

Ciwon sanyi

Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal infection duka suna nuni da abu ɗaya. Ciwon sanyi was…

Sana’a

Sana’a tana nufin duk wata hanya da mutum zai yi amfani da ita wajen samar wa kansa abubuwan more rayuwa domin biyan was…

Benjamin Netanyahu

Netanyahu ya shiga rundunar sojin Isra’ila a shekarar 1967, inda daga baya ya shiga rundunar musamman da ta ceto jirgin …

Lookman Ademola

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya kafa tarihi a fannin ƙwallon kafa, inda ya lashe kyaut…

Real Madrid

Real Madrid, wata shahararriyar ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa da ke birnin Madrid, babban birnin ƙasar Spain. Ana ɗaukar ta…

TikTok

Tiktok dai kamar sauran manhajajjon sadarwa ne na kafar yanar gizo. Wanda ake yin amfani da shi ta fuskoki da dama da su…

Modem

Modem wani ɓangare ne kuma muhimmiyar na’ura wadda ke canja tsarin siginar dijital zuwa siginar analog da makamanc…

Norovirus

Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke kir…

Uganda

Uganda ƙasa ce da take a Gabashin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da suke cikin yankin da ake kira Great Lakes na …

1 … 42 43 44 45 46 … 52
Usain Bolt

Usain Bolt

Cikakken sunan Usain Bolt…

Bamanga Tukur

Bamanga Tukur

Alhaji Bamanga Muhammad T…

Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

×