Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Kari
Ƙari, wanda a Turance ake kira tumour ko tumor, wani yanayi ne da ke faruwa lokacin da wasu ƙwayoyin halitta a cikin jik…
Strontium
Strontium sinadari ne na ƙarfe wanda yake cikin rukunin sinadarai da ake kira alkaline earth metals, wato rukunin ƙarafa…
Albania
Albania ƙasa ce da ke kudu maso gabashin nahiyar Turai, a yankin Balkan Peninsula, wanda tun ƙarnoni da dama ya kasance …
Fyade
Fyaɗe na daga cikin manyan matsalolin zamantakewa da ke addabar al’umma a duniya baki ɗaya, musamman a ƙasashe masu taso…
Laser
Fasahar laser na ɗaya daga cikin muhimman cigaban kimiyya da fasaha a zamanin yau. Wannan fasaha ta shafi amfani da hask…
Dutsen Sinai
Dutsen Sinai, wanda aka fi sani da Jabal Musa, yana ɗaya daga cikin tsaunukan da suka fi shahara a duniya saboda tarihin…
Amai
Amai yana nufin fitowar abinci ko ruwa daga ciki ta bakin mutum ba tare da son rai ba. Wannan yanayi wani lokaci yana ba…
Rubidium
Rubidium wani sinadari ne da ke cikin rukunin alkali metals a jadawalin sinadarai, wanda ke da alamar Rb kuma yana da la…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Binance
Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana da ɓangarori da abubuwa masu ja…
Ciwon Wuya
Ciwon wuya na ɗaya daga cikin matsalolin lafiya da mafi yawan mutane ke fama da shi. Wannan ciwo na iya kasancewa mai sa…
Kansar kwakwalwa
Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a…
Isah Pilot
Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya. Ɗa ne ga …
Basir
Basir wata cuta ce da ke faruwa a ƙarshen hanji da dubura, inda jijiyoyin jini da ke wannan wuri suke kumbura su faɗaɗa …
Algae
Algae wani rukuni ne mai faɗi na ƙwayoyin halitta waɗanda ke gudanar da tsarin photosynthesis, wato suna amfani da haske…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar aika takardu ta amfani da layukan waya. Wannan ita ce hanya ta …
Talabijin
Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto, k…
Tarbiyya
Tarbiyya kalma ce ta Larabci, wadda take ƙunshe da ma’anar koyar da hali na gari da kyautata rayuwar al’umma…
Malam Nata’ala
Malam Yakubu Mato, wanda aka fi sani da Malam Na Ta’ala, jarumi ne na shirin fina-finan Hausa a Najeriya. Ya shahara ne …
Technetium
Technetium sinadari ne na ƙarfe mai matuƙar ban sha’awa a kimiyyar sinadarai, saboda shi ne farkon sinadari a jadawalin …
Dinya
Dinya itaciya ce wadda ta samo asali daga nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ake samun ruwan sama. Sunanta na kimiyy…
Shaharrun Makalu
Obafemi Awolowo
An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga Maris 1909, garin Ikenné da ke jihar Ogun, Najeriya. Ya fito ne daga …
Fasahar bayanai
Fasahar bayanai, wato information technology a Turance, tana nufin duk wata hanya ko tsari da ake amfani da shi wajen ta…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Faruk II, OON, shi ne Sarkin Katagum na goma sha biyu (12), kuma shugaban Masarautar Katagum, ɗay…
Amai
Amai yana nufin fitowar abinci ko ruwa daga ciki ta bakin mutum ba tare da son rai ba. Wannan yanayi wani lokaci yana ba…
Shan-inna
Cutar shan-inna, wato polio a Turance, cuta ce da ke kama wani ɓangare na ƙwaƙwalwar ɗan’adam, tare da haifar da m…
Marubuci
Idan aka ce marubuci ana magana ne akan wani mutum na musamman, kuma mai gudanar da rayuwa ta musamman cike da gwagwarma…
Malawi
Malawi ƙasa ce da take a yankin kudu maso gabashin nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da ba su da iyaka da ba…
Ranar Hausa
Harshe ba hanya ce ta sadarwa kawai ba. Harshe taska ce da al’umma ke adana tarihinta, al’adunta, tunaninta da hikimomin…
Calcium
Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da l…
eNaira
Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira tana amfani da fasahar blockchain iri ɗaya da kuɗaɗen…
Goodluck Jonathan
An haifi Dr. Goodluck Ebele Jonathan ranar 20 ga watan Nuwambar shekarar 1957 a garin Otueke na karamar hukumar Ogbia da…
Microsoft Access
Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce ta sarrafa bayanai. Kamfanin Microsoft ne ya ƙirƙire ta a watan…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














