Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Gasar Gusau
Gusau Institute cibiyar nazari da bincike ce da ke jihar Kaduna, Najeriya, wacce aka kafa domin inganta zaman lafiya, ts…
Daddawa
Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girk…
Goro
Goro ɗan itaciya ne mai dogon tarihi da tasiri. Muhimmancinsa a rayuwar al’ummu daban-daban a faɗin duniya musamman ma&n…
Bitamin
Sinadarin bitamin nau’i ne na sinadarin abinci, wanda jiki ke buƙatar kaɗan, ba da yawa ba don ya yi aikin da ya dace da…
Gero
Gero shi ne hatsi mafi daɗewa da mutum ya fara sani a duniya sannan kuma na farko a abincin gida, kuma cewa shi ɗan asal…
Gasar Dangiwa
Gasar Arc. Ahmad Musa Dangiwa, wato Gasar Rubutattun Gajerun Labaran Hausa, gasa ce da Gidauniyar Adabi ta Arc. Ahmad Mu…
Tsamiya
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya. Haka kuma itaciya…
Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi
Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi, fitaccen malamin addinin Musulunci ne daga jihar Bauchin Nijeriya. Sanannen ma…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Modem
Modem wani ɓangare ne kuma muhimmiyar na’ura wadda ke canja tsarin siginar dijital zuwa siginar analog da makamanc…
Tauraron dan’adam
Tauraron dan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake harbawa sararin samaniya, domin karɓar saƙo daga w…
Kira
Sana’ar ƙira wata tsohuwar sana’a ce ta gargajiya a ƙasar Hausa wadda ta shafi narkar da ƙarfe da sarrafa shi domin sama…
Burkina Faso
Burkina Faso ƙasa ce da ke cikin Yammacin Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen yankin Sahel, wato faɗaɗɗen yankin da ke…
Baki’a
Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duni…
Tunani
Tunani wani muhimmin aiki ne na ƙwaƙwalwa da zuciya, wanda ɗan Adam ke amfani da shi wajen nazari, fahimta, hangen nesa …
Targade
Targaɗe wata irin matsala ce ta gaɓoɓi da jijiyoyi da take faruwa idan wani sashe na gaɓa ya juya, ya miƙe ko ya motsa f…
Kawaici
Kawaici na nufin kawar da kai. Kawar da kai kuma a Hausance shi ne idan aka yi wa mutum laifi ka ƙi yin magana kuma ba t…
Fasahar 5G
Fasahar 5G, ko kuwa 5G network (Fifth Generation Network) a Turance, na nufin zango na biyar na wayar hannu. Ana siffant…
Gwame
Cutar gwame wata cuta ce da ke shafar tsokoki da ƙasusuwan yara, musamman lokacin da ƙananan yara ke girma, ana kiran ma…
Talabijin
Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin murya. Wato a iya kiran talabijin da rediyo mai hoto, k…
Kimiyyar lissafi
Kimiyyar lissafi shi ake kira physics a Turance. Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a Turanc…
Shaharrun Makalu
Obafemi Awolowo
An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga Maris 1909, garin Ikenné da ke jihar Ogun, Najeriya. Ya fito ne daga …
Isah Pilot
Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ɗan gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya. Ɗa ne ga …
Jibril Aminu
Farfesa Jibril Aminu, na ɗaya daga cikin fitattun haziƙan malaman jami’o’i kuma jajirtaccen ma’aikacin gwamn…
Yttrium
Yttrium sinadari ne na ƙarfe mai muhimmanci a fannin kimiyyar sinadarai da fasahar zamani. Yana da alamar Y a jadawalin …
Kadiriyya
Kadiriyya wata ɗariƙar Sufanci ce da ta samo asali daga ƙasar Iraki, a birnin Baghdad, tun a ƙarni na goma sha ɗaya, Mil…
Siranta
Siranta wata siffar jiki ce da ke bayyana lokacin da mutum yake da ƙarancin kitse a jikinsa, wanda ke sa tsarin jikinsa …
Keken dinki
Keken ɗinki na’ura ce ko kuma wanda ake amfani da shi don ɗinke tufafi da sauran kayan da za a iya ɗinkewa ta hany…
Router
Router na’ura ce da ke ba da damar haɗa na’urorin sadarwa yanar gizo guda biyu ko fiye su yi aiki a kan inta…
Noma
‘Noma na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya tarar.’ Wannan shi ne kirarin da Hausawa kan yi sana&#…
WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidi…
Hepatitis B
Hepatitis B wata cuta ce mai tsanani wadda ke shafar hanta, wacce ƙwayar cuta mai suna Hepatitis B virus (HBV) ke haddas…
Farar kasa
Farar kasa wacce ake kira limestone a Turance, dutse ne nau’in sedimentary wanda akasari yake ƙunshe da sinadarin …
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














