Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Harshe (Gaba)

Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira da mucosa. Akwai…

Kansar huhu

Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli) haɗe …

Kansar bakin mahaifa

Ciwon daji na mahaifa wani nau’in ciwon daji ne wanda ke farawa a cikin ƙwayoyin halitta (cells) na cikin mahaifa.…

Nnamdi Azikiwe

An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan Nuwamba, shekara ta 1904. Dr. Azikiwe, wanda ake yi wa laƙabi da “Zik of…

Ernest Shonekan

Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da shi, masanin masana’antu, kuma tsohon shugaban kuma Manajan Dara…

Bashir Tofa

Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najer…

Ahmadu Bello

Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Y…

Ciwon hanci

Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance …

1 48 49 50 51 52 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Energy (physics)

Energy a Turance na nufin ‘ability or capacity to do work,’ kuma energy is a scalar quantity. Sannan S. I un…

Mashigin Hormuz

Mashigin Hormuz, wadda ake kira da Strait of Hormuz a Turanci, ita ce wata ƙaramar hanya ta ruwa wadda ke da matuƙar muh…

Abinci

Abinci shi ne dukkan abin da za a ci sannan kuma ya bai wa jiki sinadaran da yake buƙata domin samun ƙarfi da zama lafiy…

Mutuwa

Kalmar mutuwa baƙuwar kalma ce da aka aro daga harshen Larabci watau “Al Maut.” A harshen Larabci tana nufin ƙarewar ray…

Organic Chemistry

Organic Chemistry wani reshe ne na Chemistry, wanda ya ƙunshi nazarin sinadarai da abubuwan da ke ɗauke da carbon da kad…

Augmented reality

Augmented reality (AR) fasaha ce da ke haɗa na’urorin dijital da duniyar zahiri domin ƙirƙirar yanayi mai gamsarwa…

Norway

Norway ƙasa ce da ke arewacin Turai, wadda ke cikin yankin Scandinavia. Tana da iyaka mai tsawo da bakin teku a arewacin…

Rama

Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan sassan Najeriya, musamman a jihohin Kudu-maso-Yamma, ganye ne …

Damina

Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watanni. A wasu sassan na A…

WhatsApp

WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba masu amfani damar aika saƙonnin rubutu, yin kiran murya da bidi…

Hawaii

Hawaii jiha ce ta hamsin a ƙasar Amurka, wadda ita kaɗai ce daga cikin jihohin Amurka da gabaɗayanta tsibiri ce a cikin …

Tana

Tana, ko kuma worm a Turance, wata ƙaramar halitta ce mai laushi, mara ƙashi, wadda ake ɗauka a matsayin nau’in tana. Ji…

1 48 49 50 51

Cutar sikila

Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba l…

Taba-taba

Taba-taba, ko kuma tattaba a hausance, wadda masana kimiyya ke kira Vernonia ambigua, tsiro ce daga dangin Asteraceae. D…

Kaska

Kaska ƙananan ƙwari ne masu shan jini daga jikin dabbobi da mutane. Suna cikin rukunin Arachnida, wato rukuni ɗaya da gi…

Digital ethics

Digital ethics tsari ne da ya ta samo asali sakamakon yadda fasahar dijital ta mamaye kusan dukkan fannoni na rayuwar ɗa…

Bakteriya

Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin ƙankantar…

Kiba

Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million huɗu suna mu…

Bashir Tofa

Bashir Tofa, ko Bashir Othman Tofa, wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar Republican Convention (NRC) a Najer…

Dabbobin gona

Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya …

Hanta

Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yans…

Fasahar inji

Fasahar inji, wato mechanical technology a Turance, wani bangare ne na kimiyya da ke nazarin yanayi da motsawar abubuwa …

Syphilis 

Syphilis, wanda a Hausance ake kira ciwon sanyi, wata cuta ce mai yaɗuwa ta hanyar jima’i wadda ƙwayar cuta mai suna Tre…

Ciwon nono

Ciwon nono shi ne alamar rashin jin daɗi a cikin nono ɗaya ko duka biyun ko kuma jin wani yanayi mara gamsarwa saɓanin y…

1 48 49 50 51
Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×