Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Faruk II, OON, shi ne Sarkin Katagum na goma sha biyu (12), kuma shugaban Masarautar Katagum, ɗay…
Shayi
Shayi wani abinci ne da ake sha da ya shahara a sassa daban-daban na duniya saboda muhimmancinsa ga rayuwar ɗan Adam. An…
Jinsi
Jinsi na daga cikin muhimman batutuwan da ake nazari a fannoni daban-daban na ilimi, musamman ilimin halittu (Biology), …
Hukumar JAMB
Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin daidai…
Alayyahu
Alayyahu na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu ganye da ake nomawa da ci a sassa daban-daban na duniya. Ya shahar…
Rake
Rake na ɗaya daga cikin muhimman tsirran noma da ake amfani da su wajen samar da sukari da sauran kayayyakin masana̵…
Kankana
Kankana na ɗaya daga cikin fitattun ‘ya’yan itatuwa da ake nomawa a sassa daban-daban na duniya. Ta shahara …
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, mai ƙirƙire-ƙirƙire, kuma ɗaya daga cikin fitattun shugabannin kamfanonin fasaha na ƙarni na as…
Muhimman Labaru
Farfesa Abdullahi Ahmad na ABU Zaria ya kirkiro sabon hasashe – Gbobeism
Gbobeism, Wave Theory of Speech Acts (GBOWATSA), s…
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Makwakkwafi
Makwakkwafi wani irin tsuntsu ne da ya shahara wajen huda jikin bishiya da ƙaƙƙarfan tsinin bakinsa domin neman abinci k…
Microsoft Access
Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce ta sarrafa bayanai. Kamfanin Microsoft ne ya ƙirƙire ta a watan…
Wayar hannu
Wayar hannu ko kuma wayar salula, wata na’ura ce da ke aiki da wutar lantarki wajen karɓa da kuma aika saƙonnin ta…
Laser
Fasahar laser na ɗaya daga cikin muhimman cigaban kimiyya da fasaha a zamanin yau. Wannan fasaha ta shafi amfani da hask…
Extended reality
Extended reality (XR) na daga cikin manyan fasahohin zamani da suka sauya yadda ɗan Adam ke mu’amala da bayanai, kwamfut…
Warin baki
Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…
Kwakwa
Kwakwa guda ce cikin muhimman amfanin gona da ke daidaita sosai da wurare masu zafi, wacce ta tabbatar da ƙashin bayan t…
Fasahar bayanai
Fasahar bayanai, wato information technology a Turance, tana nufin duk wata hanya ko tsari da ake amfani da shi wajen ta…
Makami mai linzami
Makami mai linzami, wanda ake kira missile a turance, wani nau’in makami ne na zamani da ake harbawa daga wani wuri zuwa…
Mashigin Hormuz
Mashigin Hormuz, wadda ake kira da Strait of Hormuz a Turanci, ita ce wata ƙaramar hanya ta ruwa wadda ke da matuƙar muh…
Kunne
Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a jikin ɗan Adam. Wanda ba kasafai ake gane muhimmancinsa ba, sai…
Baki’a
Maƙabartar baki’a (baƙiyya) dake birnin Madinah Al-Munawwarah, maƙabarta ce mai albarka da ta shahara a faɗin duni…
Shaharrun Makalu
Lafiya
Lafiya na nufin cikakkiyar walwala ta jiki, hankali, da zamantakewa, ba rashin cuta kaɗai ba. Wannan fahimta ta lafiya t…
Australia
Australia ƙasa ce da take a yankin Oceania, kuma ita ce ƙasa ɗaya da kuma nahiyar kanta a lokaci guda, abin da ya sa tak…
Tetanus
Cutar Tetanus, cuta ce mai hatsari da ke kama mutum ta hanyar kwayar cuta da ke shiga jiki daga raunuka, musamman idan r…
Gargasa
Gashi wani ɓangare ne na halittar jikin ɗan Adam, kuma kusan kowane mutum yana da shi a wani sashe na jikinsa. Yawan gas…
Ngugi wa Thiong’o
An haifi Ngugi wa Thiong’o a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1938, a ƙauyen Limuru na ƙasar Kenya. Ngugi wa Thiong’o …
Yadda hannun jarin SpaceX ya mayar da Elon Musk trillionaire na farko a duniya
SpaceX IPO wani tsari ne da kamfanin SpaceX ya aiwatar na shiga kasuwar hannun jari tare da sayar da wani ɓangare na han…
Kamfanin Samsung ya kaddamar da tabarau mai aiki da kirkirarriyar basira (AI)
Samsung kamfani ne na ƙasar Koriya ta Kudu da aka kafa a ranar 1 ga Maris, 1938, ta hannun Lee Byung-chul a birnin Daegu…
Magarya
Magarya bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi kamar su Arewacin N…
Ahmadu Bello
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardauna Sokoto basarake ne, malamin makaranta, kuma ɗan siyasa, mai kishin ƙasa da jama’arsa. Y…
Wizard’s First Rule
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta, shi ne littafi na farko a cikin jerin littafan da …
Ido
Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwars…
Olusegun Obasanjo
Cikakken sunan Olusegun Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo. An haife shi a ranar 5 ga watan Maris n…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …















