Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Palladium
Palladium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Pd da lambar atomic 46 a jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition me…
Austria
Austria ƙasa ce da ke a tsakiyar Turai kuma tana daga cikin ƙasashen da ke da muhimmanci sosai a tarihin siyasa, al’adu,…
Tarihi
Tarihi wani muhimmin fanni ne na ilimi da ke nazarin abubuwan da suka faru a baya, da yadda suka faru, da kuma tasirinsu…
Australia
Australia ƙasa ce da take a yankin Oceania, kuma ita ce ƙasa ɗaya da kuma nahiyar kanta a lokaci guda, abin da ya sa tak…
Armenia
Armenia ƙasa ce da take a yankin Caucasus, wato yankin da ke tsakanin nahiyoyin Turai da Asiya, kuma wannan matsayi ya s…
Argentina
Argentina ƙasa ce da take a nahiyar Kudancin Amurka, kuma tana daga cikin manyan ƙasashe a duniya ta fuskar faɗin ƙasa d…
Shanyewar jiki
Shanyewar jiki na ɗaya daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke da matuƙar tasiri ga rayuwar ɗan Adam a duniya. Wannan …
Dandatsa
Dandatsa wata hanya ce da ake amfani da ita wajen hana dabbar namiji haihuwa ta hanyar cire ko lalata ƙwayayen halittart…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Pharmacology
Pharmacology; ɓangare ne na kimiyyar magunguna wanda shi ya fi mayar da hankali a kan yadda magani yake. Misali, amfanin…
Force (physics)
Shi kalmar force a fannin ilimin lissafi da fasaha, wato physics, na iya daukar ma’anar duk wani abu da ke iya sa wani a…
DNA
DNA (Deoxyribonucleic Acid) wasu sinadaran ƙwayoyin halitta ne masu ɗauke da cikakken bayanan da ke tsara yadda jikin ɗa…
Silicon
Silicon wani sinadari ne na metalloid (mai kama da sinadarin ƙarfe amma ba ƙarfen ba ne) mai lambar sinadarai ta atomic …
Makero
Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da sauransu. Wa…
Uwar Gulma
Uwar Gulma wani shahararren littafin Hausa ne, wanda ya ƙunshi wasan kwaikwaiyo rubutacce. Littafin ya shahara a matakan…
Kyauta
Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aik…
Marubuci
Idan aka ce marubuci ana magana ne akan wani mutum na musamman, kuma mai gudanar da rayuwa ta musamman cike da gwagwarma…
Kadiriyya
Kadiriyya wata ɗariƙar Sufanci ce da ta samo asali daga ƙasar Iraki, a birnin Baghdad, tun a ƙarni na goma sha ɗaya, Mil…
Neptune
Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kal…
Algeria
Ƙasar Algeria tana daga cikin manyan ƙasashe masu muhimmanci a nahiyar Afirka, musamman a yankin Arewacin Afirka inda ta…
Warin kashi
Warin ƙashi, wanda ake kira da harshen likita body odor, wani wari ne da ke bayyana a jikin mutum sakamakon fitar zufa d…
Shaharrun Makalu
Karin magana
Ma’anar karin Magana Farfesa dangambo a shekara ta alif (1984), da ya ce, “Karin magana dabara ce ta dunkule magan…
Yusuf Maitama Sule
Alhaji Yusuf Maitama Sule, Ɗanmasanin Kano, malamin makaranta ne, ɗan siyasa sannan kuma basarake. Tabbas, Alhaji Yusuf …
Yalo
Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da ‘eggplants’ a Turance ko kuma “Solanum aethiopic…
Dabbobin gona
Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya …
Antioxidant
Antioxidants rukuni ne na sinadaran da ke kare ƙwayoyin halitta daga lalacewa, wanda wasu ƙwayoyin cuta da ake kira free…
Man zaitun
Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterr…
Kirkirarriyar basira (AI) ta gano sabbin duniyoyi 118 daga bayanan NASA TESS
Exoplanet, ko kuma extrasolar planet, na nufin kowace duniya da ke kewaya wani tauraro da ba rana ba, wato duniyar da ta…
Kanumfari
KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma nau…
Q fever
Q fever wata cuta ce mai hatsari wadda ƙwayar Coxiella burnetii ke haifarwa, wadda kuma take daga cikin ƙwayoyin cuta ma…
Sakago
Kalmar sakago abu ne dake a buɗe ko kuma mu ce sannanen abu ne wanda duniya ta gama yarda cewa wani abu ne ba mai rai ba…
Rabies
Rabies wata cuta ce mai tsananin hatsari da ake samu daga ƙwayar cuta mai suna Rabies virus, wadda take daga cikin Lyssa…
Syphilis
Syphilis, wanda a Hausance ake kira ciwon sanyi, wata cuta ce mai yaɗuwa ta hanyar jima’i wadda ƙwayar cuta mai suna Tre…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














