Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Kirkirarriyar basira (AI) ta gano sabbin duniyoyi 118 daga bayanan NASA TESS
Exoplanet, ko kuma extrasolar planet, na nufin kowace duniya da ke kewaya wani tauraro da ba rana ba, wato duniyar da ta…
Equatorial Guinea
Equatorial Guinea ƙasa ce da ke yankin Afirka ta tsakiya, a gefen tekun Guinea. Ƙasar Equatorial Guinea ta ƙunshi sassa …
Niger
Jamhuriyar Niger ƙasa ce da ke yankin Yammacin Afirka. Ita ce ƙasa mafi girma a yankin Yammacin Afirka ta fuskar faɗin ƙ…
Bhutan
Bhutan ƙasa ce da ke a yankin kudancin Asiya, a cikin tsaunukan Himalaya. Tana tsakanin ƙasashen China a arewa da Indiya…
Wabi
Wabi kalma ce da ake amfani da ita a wasu sassan ƙasar Hausa wajen bayyana yanayin da mace ke haihuwar yara amma ba sa d…
Yadda hannun jarin SpaceX ya mayar da Elon Musk trillionaire na farko a duniya
SpaceX IPO wani tsari ne da kamfanin SpaceX ya aiwatar na shiga kasuwar hannun jari tare da sayar da wani ɓangare na han…
Ruthenium
Ruthenium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Ru da lambar atomic 44 a jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition me…
Rhodium
Rhodium sinadari ne na ƙarfe mai alamar Rh da lambar atomic 45 a jadawalin sinadarai. Yana daga cikin rukunin transition…
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Jini
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jik…
Gizo-gizo
Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da An…
Azumin Ramadan
Azumin Ramadan na daga cikin ayyukan da Allah Ya wajabta wa bayinsa, kuma rukuni ne daga cikin rukunan Musulunci guda bi…
Ebola
Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebo…
Warin baki
Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai d…
Hawaii
Hawaii jiha ce ta hamsin a ƙasar Amurka, wadda ita kaɗai ce daga cikin jihohin Amurka da gabaɗayanta tsibiri ce a cikin …
Yoyon fitsari
Ciwon yoyon fitsari yana da alaƙa kai tsaye da ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke haifar da mace-macen mata masu juna …
Duniyar Mars
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniy…
Gyada
Gyada tushen abinci ce da ake amfani da ita a duniya. Ana iya amfani da ita don yin man gyada ko kuma a matsayin abin ci…
Tsamiya
Tsamiya itaciya ce mai tsawo da ake samu a yankunan da suke da zafi sosai, musamman a Afirka da Asiya. Haka kuma itaciya…
Ba’a
Ba’a wata ɗabi’a ce ta Hausawa da ta ƙunshi yin wasa da wasu rukuni na mutane ta hanyar sa su dariya ko fara’a da zolaya…
Azumin nafila
Azumi wani muhimmin nau’i ne na ibada da ake samu a kusan dukkan manyan addinan duniya. A ma’anarsa gamammiya, azumi yan…
Shaharrun Makalu
Kwakwalwa
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin dun…
Gambo Sawaba
Madubin mata a gwagwarmaya da siyasar Nigeria. An haifi Hajiya Gambo Sawaba a ranar Lahadi, 15 ga watan February na shek…
Kyauta
Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa: “Bai wa mutum wani abu don ra’ayi ba tare da ya yi wani aik…
Gada
Gaɗa nau’in waƙa ce da ake gudanarwa yayin abin da ya shafi biki ko kuma ɗaukar amarya. Sai dai yanzu zamani ya sa…
Vatican
Vatican ita ce ƙasa mafi ƙanƙanta a duniya. Wannan ƙasa ko kuma birni na Vatican ya kasance wani yanki ne na ƙasar Roma …
Ayaba
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba…
Sallar idi
Kalmar Idi ta samo asali ne daga harshen Larabci wato ʿĪd (عيد). Masana harshe sun bayyana cewa kalmar ta samo asali dag…
Bakan gizo
Bakan gizo ko rainbow a Turance, wani abu ne mai launuka da ake iya hangowa a sararin samaniya, musamman lokacin da hada…
Man fetur
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin ̶…
Azumin nafila
Azumi wani muhimmin nau’i ne na ibada da ake samu a kusan dukkan manyan addinan duniya. A ma’anarsa gamammiya, azumi yan…
Shafukan sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan kuwa na faruwa ne saboda hazaƙar bil’adama daya samo dandal…
Alamomin so
Alamomin so da maza ke nuna wa mata na kama da juna kawarai. Haka kuma so din wani irin yanayi ne da kan sa mutum ya tsi…
Tarihin Mutane
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…
Baba Umar Faruk
Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, …














