Skip to content

The Hausa Encyclopaedia

The Hausa Encyclopaedia

Kimiyya

Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari

Tarihi

Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban

Lafiya

Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya

Siranta

Siranta wata siffar jiki ce da ke bayyana lokacin da mutum yake da ƙarancin kitse a jikinsa, wanda ke sa tsarin jikinsa …

Tsutsar ciki

Tsutsar ciki na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke shafar tsarin narkewar abinci a jikin ɗan Adam a sassa daban-d…

Angola

Angola ƙasa ce da take a yankin kudu maso yammacin nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin manyan ƙasashe masu arzikin alba…

Na’urar ajiyar bayanai

Na’urorin ajiyar bayanai sun zama tushen ginin dukkanin tsarin fasahar zamani, domin su ne ke ɗauke da duk abin da ake k…

Tsinken ajiyar bayanai

Tsinken ajiyar bayanai, wanda ake kira flash drive ko memory stick, wata ƙaramar na’ura ce ta lantarki da ake amfani da …

Malawi

Malawi ƙasa ce da take a yankin kudu maso gabashin nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin ƙasashen da ba su da iyaka da ba…

Burundi

Burundi ƙasa ce mai cin gashin kanta, wadda ke yankin da ake kira Great Lakes Region na gabashin Afirka. Wannan yanki ya…

Niobium

Niobium sinadari ne na ƙarfe mai muhimmanci a fannin kimiyyar sinadarai da masana’antu na zamani. Yana da alamar Nb a ja…

1 6 7 8 9 10 76
Tutar ƙasar Madagascar

Madagascar

Tutar ƙasar Burkina Faso

Burkina Faso

Tutar ƙasar Norway

Norway

Tutar ƙasar Uganda

Uganda

Fasaha

Fasaha na nufin technology a Turance. Kuma kalma ce da ake amfani da ita wajen bayyana fasaha da dabaru da mutum yake am…

Kerkeci

Kerkeci dabba ce mai tsarin shayarwa wadda take daga cikin dabbobin jeji masu matuƙar muhimmanci a tsarin halittu. Ita c…

Harajin VAT

Shi dai harajin VAT wani haraji ne da ake ƙarawa kayayyakin masarufi wanda jidalin yake ƙarewa akan masu amfani na ƙarsh…

Helium

Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da ke cikin sararin samaniya su ne iskar gas masu sauƙi kamar hy…

Kabaki

Kaɓaki na nufin wani abinci, musamman tuwo don wata hidima, wanda aka mulmula madurguji-madurguji aka kai gudummuwa gida…

Magnesium

Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adina…

ATM

Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi. Na’urar ana amfani da ita ne ta hanyar daddana lambobi domi…

Taifot

Zazzabin taifot, ko kuma typhoid a Turance, cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. T…

Bitget

Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na Web3 ya kirkira, an bayyana ta a cikin jerin man…

Mutuwa

Kalmar mutuwa baƙuwar kalma ce da aka aro daga harshen Larabci watau “Al Maut.” A harshen Larabci tana nufin ƙarewar ray…

Auduga

Auduga ɗaya ce cikin albarkatun gona masu wadatar fiber, wanda hakan ke nuna cewa ta ƙunshi nau’i daban-daban, mas…

Cameroon

Cameroon, wadda ake kira Jamhuriyar Cameroon, ƙasa ce da take a yankin tsakiyar Afirka, kuma tana da muhimmiyar alaƙa da…

1 6 7 8 9 10 51

Dumamar yanayi

Ɗumamar yanayi na nufin ci gaba da ƙaruwar matsakaicin zafin doron ƙasa na dogon lokaci sakamakon taruwar wasu iskokin g…

Kanumfari

KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su wajen magungunan gargajiya da kuma amfani a abinci. Haka kuma nau…

Shuwaka

Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia amygdalina, d…

Gatse

Gatse, na nufin fasahar sarrafa harshe mai cike tarin hikima wajen nuna gwanintar iya magana da zance. Fasahar magana ce…

Yahudawa

Yahudawa suna ɗaya daga cikin tsofaffin al’ummomi da ƙabilu masu tarihin da ya daɗe a duniya. Tarihinsu yana komawa zuwa…

Hukumar JAMB

Hukumar Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin daidai…

Magnesium

Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adina…

Karas

Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin shekara…

Almajiranci

Almajiranci wani daɗaɗɗen tsari ne na karatun addinin Musulunci da ya samo asali tun kafin zuwan mulkin mallaka a Arewac…

Dandatsa

Dandatsa wata hanya ce da ake amfani da ita wajen hana dabbar namiji haihuwa ta hanyar cire ko lalata ƙwayayen halittart…

Cutis laxa

Cutis laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewa…

Rashin barci

Barci wani ginshiƙi ne na rayuwa kamar abinci da ruwa, domin yana ba da dama ga ƙwaƙwalwa da jiki su huta, su sake sabun…

1 6 7 8 9 10 51
Ahmed Muhammad Sani II

Ahmed Muhammad Sani II

Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…

Baba Umar Farouk, sarkin Katagum.

Baba Umar Faruk

Alhaji (Dr.) Baba Umar Fa…

Elon Musk 1

Elon Musk

Elon Musk ɗan kasuwa ne, …

×