Skip to content

Hassana Sulaiman

Sunana Hassana Sulaiman. Matashiyar marubuciyar ƴar asalin jihar Kano. Haifafiyar ƙasar Najeriya. Mai shawa'awar rubutun Hausa da al'adunsu. An haife ni a shekarar 1993.

Aduwa

Aduwa na ɗaya daga cikin itatuwan da suka shahara a tsakanin al’ummomin Hausawa da sauran ƙabilu a Afirka. Ana amfani da ita a fannoni daban-daban… Ci gaba da karatu »Aduwa

Lalle

Lalle na ɗaya daga cikin kayan adon da mata suka fi amfani da shi. Musamman a lokacin bukukuwa ko kuma sha’ani na gyara. Haka kuma… Ci gaba da karatu »Lalle

Zinare

Zinare wani muhimmin sinadari ne daga sinadaran ƙasa. Yana daga cikin ƙarafa masu matuƙar daraja wanda ake amfani da shi a fannoni da dama na… Ci gaba da karatu »Zinare

Daddawa

Daddawa wani sinadarin kayan amfani ne da akasari aka fi amfani da ita wurin gudanar da abinci ko kuma nau’in girke-girke kala-kala musamman girkin da… Ci gaba da karatu »Daddawa

Kanwa

Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu daga tafkunan ruwa masu ɗanɗanon gishiri ko kuma daga wasu nau’ikan duwatsu. Ana amfani da… Ci gaba da karatu »Kanwa

ATM

Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi. Na’urar ana amfani da ita ne ta hanyar daddana lambobi domin fitar da kuɗi. Haka… Ci gaba da karatu »ATM

Uwar Gulma

Uwar Gulma wani shahararren littafin Hausa ne, wanda ya ƙunshi wasan kwaikwaiyo rubutacce. Littafin ya shahara a matakan ilimi daban-daban, kama daga kan makarantun firamare… Ci gaba da karatu »Uwar Gulma

Gada

Gaɗa nau’in waƙa ce da ake gudanarwa yayin abin da ya shafi biki ko kuma ɗaukar amarya. Sai dai yanzu zamani ya sauya, an samu… Ci gaba da karatu »Gada

Mutuwa

Mutuwa ita ce dakatarwar dindindin na duk ayyukan halittu waɗanda ke ɗorewa , hakan na nuna ƙarshen rayuwar mutum ko dabba ko duk wani abu… Ci gaba da karatu »Mutuwa

TikTok

Tiktok dai kamar sauran manhajajjon sadarwa ne na kafar yanar gizo. Wanda ake yin amfani da shi ta fuskoki da dama da suka haɗa wallafa… Ci gaba da karatu »TikTok

Hauka

Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa tunani. Haka kuma ciwo ne da yake da wuyar sha’ani ta fuskar mu’amala musamman cikin… Ci gaba da karatu »Hauka

Lantarki

Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “electricity” wadda ita kuma asalin gundarin kalmar ta samu… Ci gaba da karatu »Lantarki

Kunne

Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a jikin ɗan Adam. Wanda ba kasafai ake gane muhimmancinsa ba, sai ya kamu da wata… Ci gaba da karatu »Kunne

Zuciya

Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da a harshen Turanci ake kira Cardiac Muscle.… Ci gaba da karatu »Zuciya

Ali Nuhu

Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya fina-finai ta Hausa (Kannywood). Goggagen jarumi, mai ƙwarewa ta fannoni da daban-daban na gudanar da… Ci gaba da karatu »Ali Nuhu

You cannot copy content of this page

×