Kimiyya
Maudu’an kimiyya daga ilimin halittu, sinadarai zuwa na taurari
Tarihi
Tarihin mutane, garuruwa, kasashe da abubuwa daban-daban
Lafiya
Bayanan cututtuka, magunguna da abinda ya shafi lafiya
Sabbin Makalu
Dandatsa
Dandatsa wata hanya ce da ake amfani da ita wajen hana dabbar namiji haihuwa ta hanyar cire ko lalata ƙwayayen halittart…
Karaya
Karaya na ɗaya daga cikin raunukan jiki masu yawan faruwa a rayuwar ɗan Adam, musamman sakamakon haɗurra, faɗuwa, ko bug…
Dumamar yanayi
Ɗumamar yanayi na nufin ci gaba da ƙaruwar matsakaicin zafin doron ƙasa na dogon lokaci sakamakon taruwar wasu iskokin g…
Bayanai
Bayanai, ko kuma abin da ake kira data a Turanci, suna daga cikin muhimman ginshiƙai na rayuwar zamani da cigaban fasaha…
Ranar Arafah
Ranar Arafah, rana ce mai matuƙar daraja da muhimmanci a addinin Musulunci, wadda ake gudanarwa a ranar tara ga watan Zu…
Kunama
Kunama dabba ce ƙarama mai tattauran jiki wadda ke cikin rukunin dabbobin da ba su da ƙashi a jiki (invertebrates). Ana …
Gabon
Gabon ƙasa ce da take a yankin Afrika ta tsakiya, kuma tana a gaɓar Tekun Atlantic a yammacin Afirka. Ƙasar tana a kan l…
Fasahar matse bayanai
A wannan zamani na fasahar sadarwa da kwamfuta, bayanai sun zama muhimmin ginshiƙi da ke tafiyar da rayuwar ɗan Adam ta …
Muhimman Labaru
Tarihin Kasashe
Zabin Editoci
Calcium
Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da l…
Elon Musk
Elon Musk ɗan kasuwa ne, mai ƙirƙire-ƙirƙire, kuma ɗaya daga cikin fitattun shugabannin kamfanonin fasaha na ƙarni na as…
Hepatitis C
Hepatitis C wata cuta ce ta hanta da Hepatitis C virus (HCV) ke haddasawa. Ana kiran ta Hepatitis C saboda tana haifar d…
Neptune
Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana wadda ba a iya kal…
Ciwon mara
Mene Ne Ciwon Mara? Hukumar Lafiya ta Burtaniya (NHS) ta ce ciwon mara abu ne da ya zama ruwan dare kuma wani ɓangare ne…
Farasayit
Farasayit, ko parasite a Turance, wani nau’in halitta ne da ke rayuwa a jikin wasu halittun. Wasu parasites ɗin ba…
Dan jarida
An ɗade da fahimtar fannin jarida a matsayin ɗaya daga cikin ginshikan al’umma mai muhimmanci, wanda ke ba da gudu…
Cocin Katolika
Cocin Roman Katolika da ke da hedkwata a fadar Vatican da Paparoma ke jagoranta, ita ce mafi girma a cikin dukkanin ɗari…
Katin ajiyar bayanai
Katin ajiyar bayanai ana kiran sa memory card ko kuwa flash memory card a Turance. Wata na’ura ce da ake amfani da…
Zazzabin cizon sauro
Zazzabin cizon sauro, wato malaria a Turance, cuta ce da take damun mutanen duniya, musamman mutanen Afrika, kuma wannan…
Ali Nuhu
Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya fina-finai ta Hausa (Kannywood). Goggagen jarumi, …
Gabon
Gabon ƙasa ce da take a yankin Afrika ta tsakiya, kuma tana a gaɓar Tekun Atlantic a yammacin Afirka. Ƙasar tana a kan l…
Shaharrun Makalu
Fasahar kariya
Fasahar kariya, ko cyber security a Turance, kalmomi biyu ne su ka haɗu suka samar da ita. Wato cyber da kuma security. …
Shawara
Cutar shawara, wadda a Turance ake kira yellow fever ko kuma jaundice, cuta ce mai yaɗuwa wadda ƙwayar ke haddasawa. A i…
Kwai
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, maciza…
Harajin VAT
Shi dai harajin VAT wani haraji ne da ake ƙarawa kayayyakin masarufi wanda jidalin yake ƙarewa akan masu amfani na ƙarsh…
Gyambon ciki
Gyambon ciki yana daga cikin cututtukan da suka fi shafar tsarin narkewar abinci a duniya. Cuta ce da ke faruwa lokacin …
Waves (Physics)
Wave a Physics yana nufin motsi ko girgizar da ke tunkuɗa energy daga wani wuri zuwa wuri ba tare da motsi na dukkan abu…
Rana
Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne sh…
Kanwa
Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu daga tafkunan ruwa masu ɗanɗanon gishiri ko kuma daga wasu nau’ikan …
Gmail
Google mail, wanda a takaice kuma ake rubuta shi kamar Gmail. Manhaja ce ta kyauta da kamfanin Google ya samar wanda ke …
Tarihi
Tarihi wani muhimmin fanni ne na ilimi da ke nazarin abubuwan da suka faru a baya, da yadda suka faru, da kuma tasirinsu…
Fasaha
Fasaha na nufin technology a Turance. Kuma kalma ce da ake amfani da ita wajen bayyana fasaha da dabaru da mutum yake am…
Mura
Mura, wadda ake kira influenza ko flue a turance, cuta ce mai yaɗuwa wadda ke shafar huhu da tsarin numfashi gabaɗaya. …
Tarihin Mutane
Usain Bolt
Cikakken sunan Usain Bolt…
Bamanga Tukur
Alhaji Bamanga Muhammad T…
Ahmed Muhammad Sani II
Alhaji Dr. Ahmed Muhammad…















