Skip to content

Hadiza Isyaku

Iceland

Iceland Æ™asa ce ta tsibiri da ke Arewacin turai, tana tsakanin tekun North Atlantic Ocean da kuma tekun Arctic Ocean.… 

Denmark

Denmark Æ™asa ce da ke yankin arewacin turai, sannan tana daga cikin Æ™asashen yankin Scandinavia musamman Norway da Sweden. Denmark… 

Madagascar

Madagascar Æ™asa ce da ke cikin tekun Indiya, a gabashin gaÉ“ar Afirka. Ita ce tsibiri mafi girma a Afirka, kuma… 

Norway

Norway Æ™asa ce da ke arewacin Turai, wadda ke cikin yankin Scandinavia. Tana da iyaka mai tsawo da bakin teku… 

Equatorial Guinea

Equatorial Guinea Æ™asa ce da ke yankin Afirka ta tsakiya, a gefen tekun Guinea. Ƙasar Equatorial Guinea ta Æ™unshi sassa… 

Malawi

Malawi Æ™asa ce da take a yankin kudu maso gabashin nahiyar Afirka, kuma tana daga cikin Æ™asashen da ba su… 

Burundi

Burundi Æ™asa ce mai cin gashin kanta, wadda ke yankin da ake kira Great Lakes Region na gabashin Afirka. Wannan… 

Maldives

Maldives Æ™asa ce mai cike da tsibirai da ke cikin Tekun India, a yankin kudancin Asiya. Tana kudu maso yammacin… 

Antioxidant

Antioxidants rukuni ne na sinadaran da ke kare Æ™wayoyin halitta daga lalacewa, wanda wasu Æ™wayoyin cuta da ake kira free… 

Star Anise

Star anise, wani nau’in kayan Æ™amshi ne da ake samu daga ’ya’yan itacen da ake amfani da su a girki… 

Kirfa

Kirfa na É—aya daga cikin tsoffin kayan Æ™amshi da É—anÉ—ano da É—an Adam ya fi sani kuma ya daÉ—e yana… 

Insulin

Insulin hormone ne na sinadarin furotin (protein hormone) da pancreas (Hanji na ciki) ke samarwa. Babban aikinsa shi ne rage… 

Shuwaka

Shuwaka, shuka ce da ta yi fice a cikin abinci da maganin gargajiya. A kimiyyance ana kiran ta da vernonia… 

Tumfafiya

Tumfafiya shuka ce da ake samu a yankunan da ke da zafi gami da Æ™asa mai yashi, kamar arewacin Najeriya,… 

Taba-taba

Taba-taba, ko kuma tattaba a hausance, wadda masana kimiyya ke kira Vernonia ambigua, tsiro ce daga dangin Asteraceae. Da ingilishi… 

Zobo

ZoÉ“o, wanda ake kira da (Hibiscus sabdariffa) a harshen kimiyya, wata shuka ce daga cikin shukoki dangin Malvaceae wadda aka… 

Trachoma

Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga Æ™wayar cuta mai… 

Ciwon Wuya

Ciwon wuya na É—aya daga cikin matsalolin lafiya da mafi yawan mutane ke fama da shi. Wannan ciwo na iya… 

Zogale

Zogale shuka ce mai daraja, wadda take da matuÆ™ar amfani ga lafiyar É—an Adam. A Arewacin Najeriya, ganyen zogale ya… 

Isah Pilot

Isa Sanusi Bayero, wanda aka fi sani da Isa Pilot, É—an gidan sarauta ne daga birnin Kano, a Arewacin Najeriya.… 

You cannot copy content of this page

×