Karas
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin…
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin jini wanda aka fara shukawa a ƙasar Afghanistan a cikin…
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da ganye wacce ke yin ‘ya’ya a shekara-shekara daga cikin shuke-shuke…
Cashew, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance ake kira da ‘Anacardium occidentale’, ɗan itaciya ne da ke…
Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da kuma laushi, wacce aka fi samu a lokacin hunturu. Asalin…
Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce duniya a tsarin falaƙin rana mai cike da yanayin iska,…
Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin ruwan sama da ƙarancin ciyayi a wasu yankunan duniya. Ana…
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin Na, da ke wakiltar sunansa, yana iya narkewa a darajar ma’aunin…
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani nau’in kadangaru ce wanda aka sani da baiwar canja launukan…
An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko na nahiya. Tsibirin teku yana tasowa ne sama daga ƙasan…
Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru 30 a cikin daji. Yayin da yawancin nau’in jemagu ke…
Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke rayuwa a kusan dukkanin sassan duniya in ban da Antarctica.…
Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa al’ada da ke ba da dama ga ilahirin jiki da…
Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a duniya. Akwai shaidun ɓurbushin halittun gastropods na farko tun daga…
Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a cikin gashin kai. Alamar da aka fi sanin da akwai…
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa ta samo asali ne daga yankin Kudancin Asia, kuma tana…
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman mita goma sha bakwai 17, (daidai da ƙafa 56), yayin…
Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da su sosai a girke-girke a sassan duniya. Tana da matukar amfani…
Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna da ƙaya a jikinsu da gadon bayansu, kuma suna shaƙar…
Ƙudan zuma wani nau’i ne na kwari waɗanda suke da tsarin zamantakewa irin na ɗan’adam, akwai sarki akwai sarauniya, akwai…
Ɗaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a duniya shi ne maciji. Macizai halittu ce masu rarrafe marasa…
Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan teburin sunadarai da ma’adanai (wato periodic table a turance). Boron…
Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa. Neptune ita ce kaɗai duniyar da ke cikin falaƙin rana…
Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma lamba ta 12 a bisa teburin ma’adinai da sinadarai wato (periodic…
Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu ƙanƙara, ga kuma sinadaran methane da ammonia da ke kewaye…
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da tantanin ɗanɗano, yana da launin ruwan hoda da ake kira…
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin mata, suke yi musamman nau’in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu…
Mahaifa wata gaɓa ce ta tsoka mai kama da pear wadda ke tsakanin mafitsara da dubura. Tana taka rawa wajen…
Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa (Dabbobin da suke haihuwa sannan kuma su shayar da ‘ya’yansu…
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da siffar ruwa-ruwa wanda a kodayaushe yake gudana a cikin jikinka.…
Ƙwayar halitta, wato cell a Turance, wani abu ne ko kuma tushe da ginshikin asalin halitta ko tubalin samuwar duk…
Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan teburin sinadarai wanda aka fi sani da periodic table, ya…
Yanayin sanyi wani lokaci ne a cikin lokatan shekara da sanyi ke yawaita. Ga wasu, lokaci ne mai armashi da…
Nitrogen wanda ke da tambari ko alamar (N), sinadarin iskar gas ne, yana rukuni na 15 a bisa teburin da…
Zinc wani sinadari ne wanda ke samuwa a yawancin abinci, kamar wake, nama, da kifi. Yana tallafa wa aikin inganta…
Copper sinadarin jan karfe ne mai canjawa daga wani yanayi zuwa wani wanda yake da laushi, marar nauyi sosai. A…
Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe a ɓangaren ƙasan ciki, wacce take adana fitsari kafin ya…
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen ƙasa na ƙarshen ciki zuwa dubura, ƙaramin sashen hanyar narkewar…
Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe dukkan sassan saman jiki daga waje. Fata dai riɓi-riɓi ce…
Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda ba a iya gani da ido kai tsaye saboda tsananin…
Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda ruwan sama ke sauka a daga sama a wasu watanni.…
Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin a duniya, shi ne mafi kusanci ga duniya. Babu wata…
Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana kuma matsayin lambar ta 8 a jerin sinadaran da ke…
Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi a matsayin wadatacciyar hanyar samar da makamashi tun sama da…
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda biyu na Girka “Petra” da kuma kalmar Latin “Oleum”. Ma’ana…
Pharmacology; ɓangare ne na kimiyyar magunguna wanda shi ya fi mayar da hankali a kan yadda magani yake. Misali, amfaninsa…
Aman wutar dutse, wato volcano a Turance, na faruwa ne sakamakon wanzuwar rauni a ƙundun ƙarƙashin ƙasar duniyar Earth, hakan…
Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke sararin samaniya da sararin duniya gabadaya. Ya wannan fanni ne…
Bakin rami shi ne black hole a Turance. Wasu masana sun fassara shi da mutuwaren taurari. Bakin rami wani yanki…
Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan batutuwan Biology, domin idan kika…
Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana nan kamar jijiya kamar fata, ba shi da ƙwari, wanda…
Venus ita ce duniya ta biyu daga rana a jere kuma tana da zafi sosai wanda ake auna a digiri…
Duniyar Mercury ita ce duniyar da tafi ko wacce kusanci da rana, sannan kuma ita ce ta biyu a wajen…
Yanayi wato (weather) a Turance, yana nufin sauyin wucin gadi da ake samu na yanayi, a wani keɓantaccen yanki ko…
Organic Chemistry wani reshe ne na Chemistry, wanda ya ƙunshi nazarin sinadarai da abubuwan da ke ɗauke da carbon da…
Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi ne nazarin yanayi na dogon lokaci a wani yanki ko…
Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na abubuwa ingantattu. Kalmar “Kimiyya” asalin ta kalmar Larabci ce daga…
Makanta cuta ce da ta shafi idanu, wato mutum kan rasa damarsa ta gani da idanunsa a dalilin kamuwa da…
Kalmar metabolism ana amfani da ita wajen bayyana chemical reactions ɗin da ke faruwa cikin jikin mutum, wanda ta dalilin…
Dusar ƙanƙara wani yanayi ne wanda ke faruwa lokacin da tururin ruwa a cikin yanayi ya daskare ya zama kankara.…
Ciwon nono shi ne alamar rashin jin daɗi a cikin nono ɗaya ko duka biyun ko kuma jin wani yanayi…
Tiktok dai kamar sauran manhajajjon sadarwa ne na kafar yanar gizo. Wanda ake yin amfani da shi ta fuskoki da…
Ma’anar guba Guba sunadarai ne masu iya haifar da illa ga mutum. Kalmar “sinadarai” kuma ta haɗa da ƙwayoyin, bitamin,…
Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta zahiri da ta baɗini kan sauya daga halittar ƙananan yara…
Kalmar ‘Radio’ ta samo asali ne daga kalmar Latin _Radius_. Kalmar za mu iya cewa tana da ma’ana ko fassara…
Memory card wani lokacin ake kiran sa da Flash Memory card, wata na’ura ce da ake amfani da ita wajen…
Idan aka ce network ana nufin wani rukuni na kwamfutoci, ɗaya ko biyu ko goma ko ashirin, da aka haɗa…
Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa, ma’ana gaza tuna bayanin da ke cikin ƙwaƙwalwar. Misalin bayanin…
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa suka aro daga harshen Turanci. Wato “electricity” wadda ita kuma…
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye rana, kuma ita ce mafi kusancin yiwuwar rayuwa da duniyarmu…
Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan faru a doron ƙasa sakamakon fitar kuzari mai ƙarfin gaske…
Yanayin zafi lokaci ne daga cikin ire-iren lokutan da ake da su a duniya, yanayi mai wuyar sha’ani ta fuskoki…
Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen da helium, kuma masana kimiyya na hasashen ta samu ne…
Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai asali daga yaɗin jijiyoyin jikinsa masu taushi da a harshen…
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya fi komai wuyar fahimta (complex) a gabaɗaya faɗin duniya. Duk…
Tauraron dan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake harbawa sararin samaniya, domin karɓar saƙo daga wani ɓangare na…
Genetics, wani fanni ne na ilimin kimiyyar rayuwa da ke nazarin yadda halaye, siffofi, cututtuka da salon tsarin jiki ke…
Solar System, shi ne yankin sama da ya kunshi rana da duniyoyi har guda 9, wacce ɗaya daga cikin duniyoyin…
Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar amfani da kuma muhimmanci. Ta fuskar gudanar da rayuwarsa, mu’amalarsa…
Idan ana so a fahimci mene ne kusufi, dole ne sai an fara da tsayuwar wata, rana, da earth (duniyar…
Tawayen haɗe (Conjoined, a Turance) tagwaye ne da ake haifa a manne ko a haɗe da juna, wato a haɗe…
Kirkirarriyar basira, wato AI yana bai wa kwamfuta damar yin tunani, aiki, da ba da amsar tambayoyi kusan kamar yadda…
POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake gudanar da ma’amalolin kuɗi a bangaren cinikayya. A matsayin kayan…
Ganyen yadiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai na daji da ake samu a yankunan Afirka, musamman a…
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da…
Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al’umma gaba daya a rayuwarmu…
Energy a Turance na nufin ‘ability or capacity to do work,’ kuma energy is a scalar quantity. Sannan S. I…
Ita motion tana karkashin kinematics ne, wanda kuma tana nufin tafiya ko kuwa mu ce canjin guri da abu ke…
Kimiyyar lissafi shi ake kira physics a Turance. Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis” wanda a…
You cannot copy content of this page