Skip to content

Lafiya

Kansar mahaifa

  • Wallafawa:

Kansar cikin mahaifa wace a turance ake kira da (Cervical cancer) wata cutar daji ce da ke tasowa a ƙofar mahaifa (cervix), wato ɓangaren da… Ci gaba da karatu »Kansar mahaifa

Kaciyar mata

  • Wallafawa:

Kaciyar mata (Female Genital Mutilation – FGM) wata tsohuwar al’ada ce da ake gudanarwa a wasu al’ummomi musamman a ƙasashen Afirka, Gabas ta Tsakiya da… Ci gaba da karatu »Kaciyar mata

Superfetation

  • Wallafawa:

Superfetation wani lamari ne mai matuƙar wahalar samuwa a tsarin haihuwa, inda mace ke ƙara ɗaukar wani cikin duk da cewa tana da wani a… Ci gaba da karatu »Superfetation

SmartBra

  • Wallafawa:

SmartBra wata sabuwar na’urar zamani ce da ke cikin jerin kayan smart wearable technology, wato na’urorin da ake sakawa a jiki domin lura da lafiyar… Ci gaba da karatu »SmartBra

Nanoknife

  • Wallafawa:

NanoKnife wata na’ura ce ta zamani da aka ƙera domin kashe ƙwayoyin cutar daji (cancer cells) ta hanyar amfani da makamashin lantarki mai ƙarfi (high-voltage… Ci gaba da karatu »Nanoknife

Titanium

  • Wallafawa:

Titanium wani sinadarin ƙarfe ne mai alamar Ti da lambar atomic 22 a cikin jadawalin sinadarai. Yana cikin rukunin transition metals, wato sinadaran ƙarfe waɗanda… Ci gaba da karatu »Titanium

Cutis Laxa

  • Wallafawa:

Cutis Laxa wata lalura ce ta fata mai matuƙar wuya da ba kasafai ake samunta ba. Cutar tana faruwa ne sakamakon lalacewar sinadarin elastin da… Ci gaba da karatu »Cutis Laxa

Rotavirus

  • Wallafawa:

Rotavirus wata ƙwayar cuta ce mai ɗauke da RNA daga dangin Reoviridae wadda ke haddasa gudawa mai tsanani da amai, musamman ga yara ƙanana. Wannan… Ci gaba da karatu »Rotavirus

Rigakafi

  • Wallafawa:

Rigakafi wata muhimmiyar hanya ce ta kiwon lafiya da masana kimiyyar jiki da likitoci suka samar domin kare lafiyar ɗan’adam da dabbobi daga kamuwa da… Ci gaba da karatu »Rigakafi

Giginya

  • Wallafawa:

Giginya ɗaya ce daga cikin manyan bishiyoyi wacce a kimiyyance ake kira Cissus populnea, itaciya ce mai tsayi da ke cikin dangin Vitaceae. Ita shuka… Ci gaba da karatu »Giginya

Norovirus

  • Wallafawa:

Norovirus wata ƙwayar cuta ce mai matuƙar saurin yaɗuwa wadda ke haddasa ciwon ciki da amai, wanda masana kimiyya ke kira da acute gastroenteritis. Ana… Ci gaba da karatu »Norovirus

Trachoma

  • Wallafawa:

Trachoma wata cuta ce mai tsanani da ke kama idanu, wadda kuma ta samo asali ne daga ƙwayar cuta mai suna Chlamydia trachomatis. Tana daga… Ci gaba da karatu »Trachoma

Taura

  • Wallafawa:

Taura wata itaciya ce da ke da muhimmanci mai girma a fannonin al’adu, magungunan gargajiya, kiwon lafiya, da kuma tattalin arziki, musamman a yankunan dajin… Ci gaba da karatu »Taura

Rabies

  • Wallafawa:

Rabies wata cuta ce mai tsananin hatsari da ake samu daga ƙwayar cuta mai suna Rabies virus, wadda take daga cikin Lyssavirus a cikin dangin… Ci gaba da karatu »Rabies

Ciwon Wuya

  • Wallafawa:

Ciwon wuya na ɗaya daga cikin matsalolin lafiya da mafi yawan mutane ke fama da shi. Wannan ciwo na iya kasancewa mai sauƙi ko kuma… Ci gaba da karatu »Ciwon Wuya

Calcium

  • Wallafawa:

Calcium wani muhimmin sinadari ne daga rukunin alkaline earth metals a jadawalin sinadarai, wanda yake da alamar Ca da lambar atomic 20. Shi ne sinadarin… Ci gaba da karatu »Calcium

Ungozoma

  • Wallafawa:

Ungozoma wata mace ce, wadda ta kasance mai sani ko kuma ƙwarariya wurin gudanar da aikin kula da lafiyar uwa da kuma jariri kafin haihuwa,… Ci gaba da karatu »Ungozoma

Kadanya

  • Wallafawa:

Itaciyar kaɗan ya wacce a kimiyyance ake kira da (Vitellaria paradoxa ko kuma Butyrospermum paradoxa) tana daga cikin itatuwa dangin Sapotaceae. Yawanci tana fitowa a cikin yankin… Ci gaba da karatu »Kadanya

Cholera

  • Wallafawa:

Cholera na daga cikin manyan matsalolin lafiya da ke barazana ga al’umma a duniya, musamman a wuraren da babu isasshen ruwan sha mai tsafta, tsaftar… Ci gaba da karatu »Cholera

Diphtheria

  • Wallafawa:

Diphtheria cuta ce mai saurin yaɗuwa wadda ake iya riga-kafinta, wadda bakteriya mai suna Corynebacterium diphtheriae ke haddasawa. Cutar na iya hallaka kashi 5 zuwa… Ci gaba da karatu »Diphtheria

Tetanus

  • Wallafawa:

Cutar Tetanus, cuta ce mai hatsari da ke kama mutum ta hanyar kwayar cuta da ke shiga jiki daga raunuka, musamman idan raunukan suka ci… Ci gaba da karatu »Tetanus

Magarya

  • Wallafawa:

Magarya  bishiya ce da ake samu a wurare da dama a nahiyar Afirka, musamman a yankunan da ke da zafi kamar su Arewacin Najeriya. Sunanta… Ci gaba da karatu »Magarya

Folic acid

  • Wallafawa:

Sinadarin folic acid wani nau’i ne na sinadarin folate, wanda shi ne a matsayin bitamin B9. Yana taimaka wa jiki wajen ƙirƙirar sabbin ƙwayoyin halitta… Ci gaba da karatu »Folic acid

Cutar X

  • Wallafawa:

Cuta X (Virus X) suna ne da alama da Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayar don wakiltar ƙwayar cutar da ke haifar da wata annoba… Ci gaba da karatu »Cutar X

Makero

  • Wallafawa:

Makero cutar fata ce mai yaɗuwa wadda kwayoyin cuta dangin ‘Fungai’ suke haddasawa a fatar jiki ko a kai da sauransu. Wata ƙwayar cuta ce… Ci gaba da karatu »Makero

Kurkunu

  • Wallafawa:

Cutar kurkunu wacce ake kira a Turance da Guinea worm ko Dracunculiasis, cuta ce da ba kasafai ake watsi da ita ba a yankuna masu… Ci gaba da karatu »Kurkunu

Yoyon fitsari

  • Wallafawa:

Ciwon yoyon fitsari yana da alaƙa kai tsaye da ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke haifar da mace-macen mata masu juna biyu, wato naƙuda… Ci gaba da karatu »Yoyon fitsari

Nakuda

  • Wallafawa:

Masana da ƙwararru a harkar lafiya da ta shafi mata masu juna biyu da al’aura sun bayyana ma’anar naƙuda a matsayin wani ciwon mara da… Ci gaba da karatu »Nakuda

Zabiya

  • Wallafawa:

Zabiya wani yanayi ne na kwayoyin halitta da ba kasafai ba wanda ke haifar da raguwa ko rashin sinadarin melanin. Melanin wani sinadari ne mai… Ci gaba da karatu »Zabiya

Tsargiya

  • Wallafawa:

Tsargiya cuta ce mai saurin yaɗuwar gaske kuma ta daɗe tana yaɗuwa ta hanyar ƙwayoyin da ke haddasa ta. Mutane suna kamuwa da cutar yayin… Ci gaba da karatu »Tsargiya

Kansar kwakwalwa

  • Wallafawa:

Kansar ƙwaƙwalwa ko ciwon dajin ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke samuwa sakamakon ci gaban yaɗuwa da bunƙasar ƙwayar cutar daji a cikin kwakwalwarka. Ƙwayoyin cutar… Ci gaba da karatu »Kansar kwakwalwa

Ciwon ido

  • Wallafawa:

Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu hikimar zance suna cewa, ‘rashin ido mutuwar tsaye ce.’ Babu shakka wannan batu haka yake.… Ci gaba da karatu »Ciwon ido

Gudawa

  • Wallafawa:

Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya mai ruwa. Tana faruwa sosai a tsakanin yara da manya, kuma yawanci takan tafi da… Ci gaba da karatu »Gudawa

Warin baki

  • Wallafawa:

Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake adabar mutane da dama, wanda wasu dalilai ne ka iya haifar da shi. Ko dai… Ci gaba da karatu »Warin baki

Lagwada

  • Wallafawa:

Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar varicella zoster (VZV). Tana haifar da ƙaiƙayi, kurji mai kumburi. Yawancin mutane suna warkewa a… Ci gaba da karatu »Lagwada

Kansar huhu

  • Wallafawa:

Kansar huhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da cututtuka suka cika ma’adanar iska a cikin huhu wato (alveoli) haɗe da ruwa ko majina,… Ci gaba da karatu »Kansar huhu

Ciwon hanci

  • Wallafawa:

Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa a ayyukan jikin ɗana’dam kamar yin numfashi da tantance wari da kamshi. Akwai ƙarin ayyuka… Ci gaba da karatu »Ciwon hanci

Cutar laka

  • Wallafawa:

Cutar laka cuta ce mai haɗari da ta ƙunshi lalacewar kowane ɓangare na ƙashin tsakiyar baya da jijiya, wanda ake kira da (spinal cord, a… Ci gaba da karatu »Cutar laka

Taifot (typhoid)

  • Wallafawa:

Zazzabin typhoid cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella Typhi) ke haifarwa. Tana cutar da ƙaramin hanji (gut) kuma tana haifar da zazzaɓi mai… Ci gaba da karatu »Taifot (typhoid)

Zazzabin Lassa

  • Wallafawa:

Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi mai tsanani da zubar jini da mutuwar gaɓoɓi. Ƙwayar cutar Lassa ce ke haifar da… Ci gaba da karatu »Zazzabin Lassa

Ciwon hakori

  • Wallafawa:

Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin daɗi a kusa da haƙori, ko kuma abin da yake da dangantaka da haƙori. Sau… Ci gaba da karatu »Ciwon hakori

Habo

  • Wallafawa:

Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a cikin hancin mutum. Wannan lamari ne na kowa kuma ba a cika damuwa ba. Haɓo… Ci gaba da karatu »Habo

Ciwon kai

  • Wallafawa:

Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke yawaita fama da shi, shi wannan ciwo bai taƙaita ga jinsi ko matsayin shekaru ba,… Ci gaba da karatu »Ciwon kai

Dengue

  • Wallafawa:

Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi tana shafar ƙasashe masu zafi. Tsananin zafin jiki da alamomin mura su ne alamomin dengue… Ci gaba da karatu »Dengue

Kyandar biri

  • Wallafawa:

Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox) a turance, cuta ce mai yaɗuwa daga ƙwayar cutar da ke fita daga jikin birrai.… Ci gaba da karatu »Kyandar biri

Farfadiya

  • Wallafawa:

Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce ke rikita saitin jijiyoyin da cikin ƙwaƙwalwar. Wannan rikita saitin na iya bambanta ta fuskar… Ci gaba da karatu »Farfadiya

Zazzabin RVF

  • Wallafawa:

Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari da ke shafar dabbobi a matakin farko daga baya kuma yana shafar mutane. Sauro da… Ci gaba da karatu »Zazzabin RVF

Cutar MERS

  • Wallafawa:

MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta numfashi ta kwayar cuta ta MERS coronavirus (MERS-CoV). An fara gano cutar ne a kasar… Ci gaba da karatu »Cutar MERS

Kwashiorkor

  • Wallafawa:

Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin sinadarin furotin (abinci mai gina jiki), ke haifarwa. Mutanen da ke da kwashiorkor suna da… Ci gaba da karatu »Kwashiorkor

Kudin cizo

  • Wallafawa:

Kuɗin cizo dai wasu ƙananan ƙwari ne waɗanda ke cizo da zuƙar jinin ɗan’adam. Yawanci suna da launin ja da launin ruwan kasa, suna da… Ci gaba da karatu »Kudin cizo

Fabrois

  • Wallafawa:

Fibrois wata tsoka ce da ke fito wa mace kan mahaifarta. Wani ƙiyasi ya nuna cewa, kaso 70 zuwa 80 na mata za su kamu… Ci gaba da karatu »Fabrois

Cutar Zika

  • Wallafawa:

Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da ƙwayar cutar ke yaɗawa, ciki har da nau’in Aedes aegypti da Aedes albopictus, wadanda ake… Ci gaba da karatu »Cutar Zika

Sankarau

  • Wallafawa:

Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a lokacin da ƙwayoyin kariya (meninges) da ke kewaye da kwakwalwa da kashin baya suka yi… Ci gaba da karatu »Sankarau

Kiba

  • Wallafawa:

Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato WHO ta nuna cewa kowace shekara mutane fiye da million huɗu suna mutuwa sakamakon ciwon… Ci gaba da karatu »Kiba

Ebola

  • Wallafawa:

Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka addabi al’ummar wannan zamani. Ƙwayoyin cutar na Ebola (EVD) ko Cutar zazzaɓin jini ta Ebola… Ci gaba da karatu »Ebola

Kwarangwal

  • Wallafawa:

Tsarin kasusuwa ko kuma tsarin ƙwarangwal wani tsari ne da aka shirya domin ya zama gimshiƙi ko dirka ga hallitar gangar jikin ɗan’adam. Kamar dai… Ci gaba da karatu »Kwarangwal

Kuraje

  • Wallafawa:

Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a lokacin da ɗigon gashi a ƙarƙashin fata ya toshe. Sebum – man da ke taimaka… Ci gaba da karatu »Kuraje

Hauka

  • Wallafawa:

Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa tunani. Haka kuma ciwo ne da yake da wuyar sha’ani ta fuskar mu’amala musamman cikin… Ci gaba da karatu »Hauka

Kuturta

  • Wallafawa:

Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da take yaɗuwa a cikin iska – ake ɗauka wadda take ɓata fuska da sauran jiki,… Ci gaba da karatu »Kuturta

Cutar Noma

  • Wallafawa:

Cutar Noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma cancrum oris a Turance, cuta ce mai matuƙar haɗarin da ka iya kisa cikin ƙanƙanin… Ci gaba da karatu »Cutar Noma

Cutar kansa

  • Wallafawa:

Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin gaske, wanda duk wanda ya kama da wuya ya bar shi da ransa. Saboda gurɓatattun… Ci gaba da karatu »Cutar kansa

Cutar sikila

  • Wallafawa:

Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba lafiyayyu ba) a jikinsa. Ma’ana dai ya… Ci gaba da karatu »Cutar sikila

Kunne

  • Wallafawa:

Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a jikin ɗan Adam. Wanda ba kasafai ake gane muhimmancinsa ba, sai ya kamu da wata… Ci gaba da karatu »Kunne

Ciwon suga

  • Wallafawa:

Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar da sinadarin carbohydrates a cikin… Ci gaba da karatu »Ciwon suga

Hakora

  • Wallafawa:

Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi, waɗanda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a yi su da ƙashi kamar… Ci gaba da karatu »Hakora

Ciwon sanyi

  • Wallafawa:

Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal infection duka suna nuni da abu ɗaya. Ciwon sanyi wasu ƙwayoyin cuta ne da ke… Ci gaba da karatu »Ciwon sanyi

Cutar damuwa

  • Wallafawa:

Cutar ‘Depression’ wato damuwa wata nau’i cuta ce da ke addabar ƙwaƙwalwa inda take sa wa mai cutar yawan baƙin ciki, ƙyamar aikata abin da… Ci gaba da karatu »Cutar damuwa

Ciwon mara

  • Wallafawa:

Mene Ne Ciwon Mara? Hukumar Lafiya ta Burtaniya (NHS) ta ce ciwon mara abu ne da ya zama ruwan dare kuma wani ɓangare ne na… Ci gaba da karatu »Ciwon mara

Man zaitun

  • Wallafawa:

Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterranean, a abinci  da kuma wasu… Ci gaba da karatu »Man zaitun

Ciwon zuciya

  • Wallafawa:

Ciwon zuciya dai ciwo ne da ke kama zuciya ya addabi rayuwa gabaɗaya. Wannan ciwon na faruwa ne ya yin da jijiyoyin zuciya suka yi… Ci gaba da karatu »Ciwon zuciya

Ayaba

  • Wallafawa:

Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da guda 80 da ke cikin tsirran da ake kira da Musacage. Ayaba kayan marmari ce… Ci gaba da karatu »Ayaba

Zuma

  • Wallafawa:

Zuma na daga cikin abubuwan da mutane suka fi darajawa tun zamanin da. Ana amfani da ita ba kawai wajen abinci ba, har ma a… Ci gaba da karatu »Zuma

Hawan jini

  • Wallafawa:

Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama annoba cikin al’umma kula da yadda ta yawaita da kuma illolinta ga rayuwa wadda ya… Ci gaba da karatu »Hawan jini

Rashin barci

  • Wallafawa:

Barci wani ginshiƙi ne na rayuwa kamar abinci da ruwa, domin yana ba da dama ga ƙwaƙwalwa da jiki su huta, su sake sabuntuwa da… Ci gaba da karatu »Rashin barci

Warin hammata

  • Wallafawa:

Wari, musamman na hammata, ɗaya ne daga cikin matsalolin da suka shafi lafiyar jiki da mu’amalar yau da kullum. Sannan wari na iya hana mutum… Ci gaba da karatu »Warin hammata

You cannot copy content of this page

×