5G Network
Fasahar ”5G” (Fifth Generation Network) na nufin zango na biyar…
A Game of Throne
A game of Throne, shi ne na farkon a jerin…
A Man Of The People
“A Man Of The People” labari ne mai ban sha’awa…
Abdulsalami Abubakar
Janar Abdulsalam Abubakar shi ne shugaban mulkin soja na takwas…
Abinci
Abinci shi ne dukkan abin da za a ci sannan…
Abubakar Imam
Aubakar Imam ba baƙon suna ba ne a wurin mafi…
Abubuwan da ke karya azumi
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin…
Agogo
Lokaci muhimmin bangare ne na rayuwar al’umma. Tun daga tashi…
Agunyi Ironsi
Ironsi shi ne kaftin ɗin soja na farko, manjo na…
AI (Kirkirarriyar Basira)
Mene ne AI kuma ya yake aiki? AI yana bai…
Al’adar haihuwa
“Haihuwa maganin mutuwa, ba don ke ba da iri ya…
Alamomin so
Alamomin so da maza ke nuna wa mata na kama…
Albasa
Albasa tana daga cikin kayan lambu da ake amfani da…
Ali Nuhu
Matashin jarumin da ludayinsa ke kan dawo a masana’antar shirya…
Aliko Dangote
An haifi hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aliko Ɗangote a ranar…
Aminu Ado Bayero
An haif Alhaji Aminu Ado Bayero ne a shekarar 1961,…
Asalin camfi
Kamar yadda bayanai suka nuna, abu ne mawuyaci a fadi…
ATM
Na’ura ce da ake amfani da ita wurin cirar kuɗi.…
Auren sadaka
Auren sadaka wani irin aure ne da uba zai bayar…
Ayaba
Amfanin ayaba na da matukar yawa ga jikin bil’adama kula…
Ayaba
Ayaba ɗaya ce daga cikin nau’ikan kayan marmari sama da…
Azumin watan Ramadan
Azumin watan Ramadan na daga cikin ayyukan da Allah Ya…
Ba’a
Ba’a wata ɗabi’a ce ta Hausawa da ta ƙunshi yin…
Bakin Rami (Black Holes)
“Black Holes” da Hausa za a iya fassarawa da “Baƙin…
Bakteriya
Bakteriya wasu halittu ne masu ƙwayar halitta guda ɗaya wadanda…
Balaga
Lokacin balaga lokacin ne da ɗaukacin halittar ɗan adam ta…
Balkano (Volcano)
Aman wutar dutse na faruwa ne sakamakon wanzuwar rauni a…
Barci
Barci wani yanayi ne na jiki wanda kan faru bisa…
Bashir Usman Tofa
Bashir Tofa wanda aka fi sani da ɗan takarar jam’iyyar…
Bikin budar dawa
Bikin Buɗar dawa biki ne da Hausawa suka daɗe suna…
Binance
Binance wata shahararriyar manhajar musaya da hada-hadar kuɗaɗen cryptocurrency ce. Tana…
Bitget
Bitget, babbar manhajar musayar cryptocurrency ce da kamfanin fasaha na…
Bola Tinubu
An haifi Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan…
Boron
Boron wani sinadari ne mai lamba ta biyar a kan…
Budurci
Budurci wani tantani ne da yake cikin farjin mace, yana…
Bybit
An ƙirƙiro manhajar musanya da hada-hadar kuɗaɗen crypto ta kamfanin…
Camera
Kyamara wata na’ura ce da ake amfani da ita wurin…
Camfi
Camfi na nufin mutum ya ɗauka cewa, in ya yi…
Cashew
Cashew, ɗaya ne daga cikin kayan marmari wanda a kimiyance…
Cell
Ƙwayar halitta (cell) wani abu ne ko kuma tushe da…
Cif Ernest Shonekan
Shonekan dai lauya ne da kasar Ingila ta horar da…
Citta
Citta wata nau’in saiwa ce da masana suka bayyana cewa…
Ciwon hakori
Ciwon haƙori ciwo ne daka iya haifar da rashin jin…
Ciwon hanci
Hanci wani muhimmin gaɓa ce wadda ke taka muhimmiyar rawa…
Ciwon hanta (Hipatitis)
Hepatitis wani kumburi ne a jikin hanta da ke haifar…
Ciwon ido
Ido gaɓa ce mai matuƙar muhimmanci a jikin halittu, masu…
Ciwon kai
Ciwon kai wani ciwo ne da mutane da yawa suke…
Ciwon mara
Mene Ne Ciwon Mara? Hukumar Lafiya ta Burtaniya (NHS) ta…
Ciwon nono
Ciwon nono shi ne alamar rashin jin daɗi a cikin…
Ciwon sanyi
Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal…
Ciwon suga
Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake…
Ciwon zuciya
Ciwon zuciya dai ciwo ne da ke kama zuciya ya…
Computer Vision
Computer Vision wani fanni ne na fasaha da nazari da…
Copper
Copper sinadarin jan karfe ne mai canjawa daga wani yanayi…
Cutar Anthrax
Anthrax wata ƙwayar cuta ce da Bacteria Bacillus anthracis suke…
Cutar damuwa
Cutar ‘Depression’ wato damuwa wata nau’i cuta ce da ke…
Cutar kansa
Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin…
Cutar Kyanda
Ƙyanda cuta ce da ke haifar da zazzaɓi da ƙuraje.…
Cutar laka
Cutar laka cuta ce mai haɗari da ta ƙunshi lalacewar…
Cutar MERS
MERS na nufin (Middle East Respiratory Syndrome). Cuta ce ta…
Cutar Noma
Cutar Noma wadda ake kira da gangrenous stomatitis ko kuma…
Cutar sikila
Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke…
Cutar Zika
Zika cuta ce da wani nau’in sauro mai ɗauke da…
Dabbobin gona
Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka…
Damina
Damina na nufin wani lokaci ne a kowacce shekara inda…
Dan jarida
An ɗade da fahimtar fannin jarida a matsayin ɗaya daga…
Dan tayi
Ɗan tayi kalma ce da ake amfani da ita don…
Dandalin sada zumunta
Kowace kwanan duniya fasaha sai daɗa bunƙasa take yi, wannan…
Dangantaka cikin Hausawa
Al’umma kalma ce da take nufin jama’a ko kabila da…
Danmasanin Kano
Gabatarwa Alhaji Yusuf Maitama Sule, Ɗanmasanin Kano, malamin makaranta ne,…
Dengue
Dengue (DENG-gey) cuta ce da sauro ke haifarwa wanda galibi…
Dodon kodi
Dodon koɗi na ɗaya daga cikin sanannun nau’ikan dabbobi a…
Dr. Nnamdi Azikiwe
An haifi Dr. Nnamdi Azikiwe a ranar 16 ga watan…
Duniyar Mars
Duniyar Mars na ɗaya daga cikin jerangiyar duniyoyin dake kewaye…
Duniyar Mercury
Duniyar Mercury ita ce duniyar da tafi ko wacce kusanci…
Dusar kankara
Dusar ƙanƙara wani yanayi ne wanda ke faruwa lokacin da…
Ebola
Cutar Ebola na ɗaya daga cikin manya-manyan cututtuka da suka…
eNaira
Kamar tsabar kuɗi ko takardar kuɗi, eNaira mallakin CBN ce. eNaira…
Energy, work
A wannan makala zamu yi bayani ne akan energy da…
Ethereum
Ethereum wani tsarin kuɗaɗen crypto ne, shi ne na biyu…
Evolution
Kalmar Evolution na nufin sauyawa bayan lokaci mai tsayi. Tana…
Fabrois
Fibrois wata tsoka ce da ke fito wa mace kan…
Facebook kafar yanar gizon sadarwar zamantakewa ce inda masu amfani…
Falalar azumi
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, tsira da amincin…
Falalar hakuri
Bismillahir Rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai.…
Fankiris (Pancreas)
Fankiris, (wato Pancreas a Turance). Ɗaya ce daga cikin sassan da…
Farasayit (parasite)
Parasites nau’in halittu ne da ke rayuwa a jikin wasu…
Farfadiya
Cutar farfaɗiya cuta ce ta jijiyoyi da ke shafar Kwakwalwa wacce…
Fas (fax)
Na’urar fax wata na’ura ce da ke ba da damar…
Fasahar blockchain
Mutane da dama suna yawan tambaya dangane da ainihin abin…
Fasahar kariya (Cyber security)
Fasahar kariya (Cyber security) Cyber security kalmomi biyu ne su…
Fata
Fata wata gaɓa ce babba a cikin jiki, tana rufe…
Fatalwa
Kalmar “Fatalwa” tana nufin wani irin haske ko wata inuwa,…
Gada
Gaɗa nau’in waƙa ce da ake gudanarwa yayin abin da…
Ganyen Yadiya
Ganyen yaɗiya ganyene da yake da dangantaka da nau’ikan tsirrai…
Gasar Hikayata ta BBC Hausa
An ƙirƙiro gasar Hikayata ta BBC Hausa a cikin watan…
Gatse
Gatse, na nufin fasahar sarrafa harshe mai cike tarin hikima…
Ghali Na’Abba
An haifi Ghali Umar Na’Abba a Tundun Nufawa da ke…
Ginshikan blockchain
Kamar yadda muka sani, kowanne abu yana da ginshiƙi watau…
Girgizar kasa
Girgizar ƙasa wata irin girgiza ce ta bazata da kan…
Gizo-gizo
Gizo-gizo ƙwari ne nau’in arachnids masu kafa takwas waɗanda ke…
Gmail
Google mail, wanda a takaice kuma ake rubuta shi kamar…
Goodluck Jonathan
An haifi Dr. Goodluck Ebele Jonathan ranar 20 ga watan…
Google katafaren kamfanin fasaha ne sananne na Amurka, wanda Sergey…
Google Drive
Google Drive manhaja ce ta kyauta daga kamfanin Google, wacce ke…
Goruba
Goruba bishiya ce mai tsayi da ke da kusan girman…
Guba
Ma’anar guba Guba sunadarai ne masu iya haifar da illa…
Gudawa
Gudawa na nufin samun sauyi ko yanayin sako-sako ko bahaya…
Habo
Haɓo shi ne zubar jini daga ƙwayar halittar tissues a…
Hakora
Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi,…
Hanta
Hanta sashe ce daga cikin sassan jikin dabbobi masu shayarwa…
Haraji
Haraji wani nau’i ne na karɓar kuɗi na wajibi wanda…
Harajin VAT
A ranar 9 ga watan Agusta na 2021 ne wata…
Harry Potter
Harry Potter yana cikin jerin littatafai guda bakwai da marubuciyar…
Harshe (Gaba)
Harshe tsoka ce a cikin baki. An lulluɓe shi da…
Hauka
Hauka ko taɓin hankali ciwo ne da ya danganci rasa…
Hawan jini
Cutar hawan jini dai wata cuta ce da ta zama…
Helium
Masana kimiyya sun ɗan fahimci cewa mafi yawan abubuwan da…
Herbert Macaulay
An haifi ɗan gwagwarmaya Herbert Macauley a birnin Legas, Najeriya,…
Hukunce-hukuncen ittikafi
Ma’anar ittikafi: Ittikafi shine lizimtar masallaci don bautawa Allah Madaukakin Sarki.…
Hukunce-hukuncen Layya
Bismillahi rahmanir Rahim Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga…
Hydrogen
Hydrogen wani nau’in sinadari ne na musamman da ke kan…
Ibrahim Babangida
Babangida mutum ne ɗan kishin ƙasa, jarumi, mai basira, hangen…
Ido
Ido ɗaya ne daga cikin sassan cikin ɗan’adam masu matuƙar…
Ilimin Taurari
Ilimin taurari shi ne binciken kimiyya na abubuwan da ke…
Ilimin yanayi
Ilimin yanayi wanda ake kira da (climatology) a Turance, shi…
Intanet
Intanet hanyar sadarwa ce ta duniya ta na’urorin kwamfutoci masu…
Jemage
Jemagu yawanci suna da matsakaicin tsawon rayuwa har zuwa shekaru…
Jigo
Kalmar jigo tana da ma’anoni guda biyu wato ma’ana ta…
Jimina
Jimina wata nau’in babban tsuntsu ne da ake samu asali…
Jini
Jini wani nau’in sinadarin ƙwayar halitta ne da ke da…
Jirgin sama
Jirgin sama abin hawa ne mai fuka-fukai da injuna ɗaya…
Jupiter
Jupiter ita ce duniya ta biyar daga rana. Ita ce…
Kabaki
Kaɓaki na nufin wani abinci, musamman tuwo don wata hidima,…
Kabewa
Kabewa wani nau’i kayan lambu ce mai sauƙin narkewa da…
Kagaggun labarai
Ƙagaggun labarai na ɗaya daga cikin rukunin adabin Hausawa na…
Kagaggun littattafan Hausa
Tarihin rubuce-rubuce na ƙagaggun littattafan Hausa bai daɗe ba sosai…
Kalkuleta
Kalkuleta wata na’ura ce da ake amfani da ita don…
Kansar hunhu
Kansar hunhu ciwo ne da ke faruwa a lokacin da…
Kansar kwakwalwa
Ciwon dajin ƙwaƙwalwa ko kansar ƙwaƙwalwa ciwo ne da ke…
Kansar mahaifa
Ciwon daji na mahaifa wani nau’in ciwon daji ne wanda…
Kanumfari
KAanunfari yana daga cikin tsirran da ake amfani da su…
Kanwa
Kanwa wani farin sinadari mai ɗan kauri da ake samu…
Karamin hanji
Hanji bututu ne na tsoka wanda ya tashi daga sashen…
Karancin abinci
Ƙaranci abinci shi ne rashin samun abinci mai gina jiki…
Karas
Karas na ɗaya daga cikin fitattun kayan lambu masu farin…
Karatun physics
Ita kalmar physics ta samo asali ne daga kalmar “physis”…
Karin magana
Ma’anar karin Magana Farfesa dangambo a shekara ta alif (1984),…
Kasuwancin intanet
Kasuwancin yanar gizo ko intanet, wanda aka fi sani da…
Kawaici
Kawaici na nufin kawar da kai. Kawar da kai kuma…
Kayan mata
Kayan mata, hakin maye ko kayan da’a kamar yanda wasu…
Keken dinki
Keken ɗinki na’ura ce ko kuma wanda ake amfani da…
Kiba
Ƙiba ciwo ne mai kisa, hukumar lafiya ta duniya wato…
Kifi
Kifaye halittu ne da ke rayuwa a cikin ruwa, suna…
Kimiya da fasaha
Kimiyya fanni ne na sani, wanda ya shafi garwaye-garwaye na…
Kubewa
Kuɓewa shuka ce mai ban sha’awa da ke da cikin…
Kudaden cryptocurrency
Cryptocurrency wasu kudade ne da ake cinikayya da su a…
Kudan Zuma
Ƙudan zuma wani nau’i ne na kwari waɗanda suke da…
Kudin cizo
Kuɗin cizo dai wasu ƙananan ƙwari ne waɗanda ke cizo…
Kundin Tsatsuba
Kundin tsatsabu littafi ne na yaƙi wanda ya shahara a…
Kunne
Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a…
Kura-kuran masu azumi
Bismillahi rahmanir Rahim Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga…
Kuraje
Kuraje wata cuta ce ta fata wacce ke faruwa a…
Kusufi (Eclipse)
Kusufi (Eclipse) Idan ana so a fahimci mene ne kusufi,…
Kuturta
Cutar kuturta wata irin cuta ce mai wuyar sha’ani da…
Kwai
Kwai dai wani ruwan sinadarin halitta ne wanda wasu halittu jinsin…
Kwakwalwa
Kasana sun bayyana ƙwaƙwalwar ɗan’adam a matsayin abin da ya…
Kwarangwal
Tsarin kasusuwa ko kuma tsarin ƙwarangwal wani tsari ne da…
Kwarkwata
Kwarkwata ƙananan ƙwari ce masu rarrafe da ke rayuwa a…
Kwashiorkor
Kwashiorkor tana ɗaya daga cikin manyan nau’ikan cutukan da ƙarancin…
Kwayar hallita
Ƙwayar hallitar gado Kafin mu fara bayani akan (Genetics) gado…
Kyandar biri
Cutar ƙyandar biri wacce aka fi sani da Mpox (monkeypox)…
Kyauta
Ƙamusun Hausa (2006:271) ya bayar da ma’anar kyauta da cewa:…
Ƙarangiya
Hikimar da ke cikin adabin baka, da irin yadda Hausawa…
Lagwada
Lagwada, cuta ce mai saurin yaɗuwa ta hanyar ƙwayar cutar…
Lambar IMEI
Lambar IMEI tana da matukar mahimmanci, saboda tana iya bincikawa…
Lantarki
Kalmar “Lantarki” na ɗaya daga cikin ararrun kalmomin da Hausawa…
Lookman Ademola
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin Najeriya, Ademola Lookman ya…
Maciji
Ɗaya daga cikin halittun da ake firgita da shi a…
Mafitsara
Mafitsara wata gaɓa ce mai ɗan zurfi, da ke miƙe…
Magana Jari Ce
Magana Jari Ce, yaro ba da kuɗi a faɗa maka.…
Maganin gargajiya
Yana da matuƙar wuya a ce ga lokacin ɗana’adam ya…
Magnesium
Magnesium sinadari ne wanda ke da tambari ko alamar Mg, da kuma…
Mahaifa (Uterus)
Mahaifa wata gaɓa ce ta tsoka mai kama da pear…
Majina
Majina wata aba ce ta al’ada, mai santsi, yanayin ruwa-ruwa…
Makanta
Makanta cuta ce da ta shafi idanu, wato mutum kan…
Malam Aminu Kano
An haifi Malam Aminu Kano ne a gidan Malamai a…
Man fetur
Kalmar Petroleum ta wanzu ne ta hanyar haɗuwar kalmomi guda…
Man zaitun
Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man…
Manhajar OKX
OKX ita ce manhajar musayar kuɗaɗen cryptocurrency ta uku mafi…
Mantuwa
Mantuwa wani yanayi ne da ke wanzuwa a cikin ƙwaƙwalwa,…
Marubuci
Marubuci Idan aka ce marubuci ana magana ne akan wani…
Memory
Memory card wani lokacin ake kiran sa da Flash Memory…
Metabolism
Kalmar metabolism ana amfani da ita wajen bayyana chemical reactions…
Microsoft
Microsoft wani babban kamfani ne mai samarwa da sayar da…
Microsoft Access
Microsoft Access ko kuma MS Access a takaice, manhaja ce…
Microsoft Excel
Microsoft Excel manhaja ce da kamfanin Microsoft ya kirkira, wadda…
Microsoft PowerPoint
PowerPoint na ɗaya daga cikin manhajoji masu mahimmanci na kamfanin…
Microsoft Word
Microsoft Word manhaja ce a kwamfuta da manyan wayoyin salula…
Motion, force, friction
A yau ma kamar kullum zamu kawo bayanai ne dangane…
Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari, wanda ‘yan ƙasa Najeriya ke yi wa laƙabi…
Mutuwa
Mutuwa ita ce dakatarwar dindindin na duk ayyukan halittu waɗanda…
Nakuda
Masana da ƙwararru a harkar lafiya da ta shafi mata…
Neptune
Neptune ta fi ninki 30 nisa daga rana har ƙasa.…
Network
Idan aka ce network ana nufin wani rukuni na kwamfutoci,…
Nitrogen
Nitrogen wanda ke da tambari ko alamar (N), sinadarin iskar…
Noma da kiwo
A baya na yi magana a kan bangarori daban-daban da…
Obafemi Awolowo
An haifi Cif Jeremiah Obafemi Awolowo a ranar 6 ga…
Olusegun Obasanjo
Cikakken sunan Obasanjo shi ne Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo.…
Operating System (O.S)
Operating System (O.S) nau’i ne na manhajar kwamfutoci wanda ke …
Organic Chemistry
Organic Chemistry wani reshe ne na Chemistry, wanda ya ƙunshi…
Origin (Novel)
Origin, labari ne mai ban mamaki wanda ya fita a…
Oxygen
Oxygen sinadarin iska ce, tana alama ko tambarin O, tana…
Pharmacology
Pharmacology; ɓangare ne na kimiyyar magunguna wanda shi ya fi…
Picoin
Pi Network wani kamfanin fasaha ne da ya ƙirƙiro kuɗin…
Pluto
Pluto duniya ce mai kewaye da ƙanƙara, da tsaunuka masu…
POS
POS (Na’urar cirar kuɗi) Na’urorin POS sun canza yadda ake…
Printer
Printer na’ura ce da ke karɓar bayanai ko kuma saƙwanni…
Rabilu Musa Ibro
Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Ibro ko ‘Ɗan…
Rakumi
Rakumi yana ɗaya daga cikin manyan dabbobi marasa ƙaho wanda…
Rama
Ganyen rama guda ne cikin ganyayyaki sanannu a mafi yawan…
Rana
Rana siffarta tamkar ƙwallo take, tana ƙunshe da iskar hydrogen…
Rashin barci
Rashin barci na iya haifar da munanan illoli ga lafiyar…
Rediyo
Kalmar ‘Radio’ ta samo asali ne daga kalmar Latin _Radius_.…
Ruwa
Ruwa wani abu ne bayyananne, wanda ba shi da launi…
Sahara
Sahara ko Hamada yanayi ne da ke tattare da ƙarancin…
Sakago (Robot)
Robot (Saƙago/Mutum-mutumi) Saƙago kalmar saƙago abu ne dake a buɗe…
Sallar idi
Sallar idi sunna ce mai karfi a kan kowanne namiji…
Sani Abacha
An haifi janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar…
Sankarau
Cutar sankarau cuta ce mai tsanani da ke faruwa a…
Sara
Hausawa na cewa, ‘Sarki goma, zamani goma.’ Haƙiƙa kowane zamani…
Saratu Gidado
Saratu Gidado (Daso) An haifi fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayon Kannywood,…
Shafukan sada zumunta
Abu guda da mutum zai yi a yau wanda zai…
Shan-inna (polio)
Cutar shan-inna (wato Polio a turance) cuta ce da ke…
Shehu Shagari
An haifi Shagari a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar…
Sheikh Ibrahim Maqari
Sheikh Maqari ya kammala digirinsa na farko a Al-Azhar a…
Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, shahararren malamin addinin Musulunci…
Sidra chain
Sidra Chain wani tsari ne na fasahar blockchain wanda aka…
Sir Abubakar Tafawa Balewa
An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekara ta alif dari…
Sir Ahmadu Bello
Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato basarake ne, malamin makaranta,…
Sodium
Sodium sinadari ne mai lambar atomic ta 11. Yana da alamavko tambarin…
Solar system
Solar System, shi ne yankin sama da ya kunshi rana…
Sunusi Lamido Sunusi
An haife Sarki Sanusi na II a ranar 31 ga…
Tabarau
Tabarau ko gilashin ido wata nau’in na’ura ce da ake…
Tagwayen conjoined
Tawayen haɗe (Conjoined, a Turance) tagwaye ne da ake haifa…
Taifot (typhoid)
Zazzabin typhoid cuta ce da ƙwayar cuta ta Salmonella Typhi (Salmonella…
Talabijin
Talabijin ita ce na’urar kallon hoton bidiyo da jin sautin…
Tarin Fuka (TB)
Tarin fuka (TB), cuta ce ta ƙwayar cutar da tarin…
Tarken adabi
Kafin mu shiga cikin bayani game da ma’anar tarken adabi,…
Tatsuniya
Ma’anar tatsuniya Wani tsararren labari ne mai dan tsaho na…
Tauraron dan’adam
Tauraron ɗan’adam wata na’ura ce da aka ƙirƙira wadda ake…
Tazarar haihuwa
Ma’anar tazarar haihuwa Na nufin yin amfani da wasu hanyoyi…
Things Fall Apart
Things Fall Apart, littafin marubucin nan ne ɗan Najeriya, kuma…
TikTok
Tiktok dai kamar sauran manhajajjon sadarwa ne na kafar yanar…
Tsafi
Tsafi ko kuma a ce sihiri, shi ne amfani da…
Tsargiya
Tsargiya cuta ce mai saurin yaɗuwar gaske kuma ta daɗe…
Tsibiri
An rarraba tsibirai a matsayin ko dai na teku ko…
Tumasanci
Tumasanci roƙo ne cikin sigar wayo da dabara, kuma abu…
Tumatir
Tumatir shuka ce daga cikin kayan lambu mai gajarta da…
Twilight Saga
Twilight, jerin littattafan soyayya ne guda huɗu wanda marubuciya Stephenie…
Uranium
Uranium karfe ne mai nauyi wanda ake amfani da shi…
Uwar Gulma
Uwar Gulma wani shahararren littafin Hausa ne, wanda ya ƙunshi…
Venus
Venus ita ce duniya ta biyu daga rana a jere…
Wahainiya
Hawainiya dabba ce, sunanta na kimiyya shi ne Chamaeleonidae. Wani…
Wakokin baka
Wakokin baka kamar yadda sunansu ya nuna, su ne wakokin…
Warin baki
Warin baki wani ne yanayi ne ko cuta da yake…
Warin hammata
Akwai abubuwa da dama da ke haifar da warin hammata,…
Wata
Wata shi ne babban tauraro ɗaya tilo kuma na dindindin…
Wayar hannu
Mece ce wayar hannu? Wayar hannu ko kuma wayar salula,…
WhatsApp sananniyar manhaja ce ta aika saƙonnin da ke ba…
Wizard’s First Rule (Novel)
Wizard’s First Rule, littafi ne wanda Terry Goodkind ya rubuta,…
Yakubu Gowon
Gowon, an haife shi a ranar 19 ga Oktoba 1934.…
Yalo
Yalo nau’i ne na kayan lambu, wanda ake kira da…
Yanayi
Yanayi wato (weather) a Turance, yana nufin sauyin wucin gadi…
Yanayin Sanyi
Yanyi wani yanayi ne mai armashi da kuma samar da…
YouTube
YouTube sanannen dandamali ne na ɗorawa da raba bidiyoyi a…
Yoyon fitsari
Ciwon yoyon fitsari yana da alaƙa kai tsaye da ɗaya…
Zabiya
Zabiya wani yanayi ne na kwayoyin halitta da ba kasafai…
Zafi
Zafi yanayi ne daga cikin ire-iren yanayin da ake da…
Zakkar fid-da-kai
Zakatul fidr wato zakkar fidda kai sunnah ce mai karfi…
Zaynab Alkali
Farfesa Zaynab Alkali ta fito ne daga jahar Borno, kuma…
Zazzabin cizon sauro
Zazzabin cizon sauro, wato malaria a Turance, cuta ce da…
Zazzabin Lassa
Zazzabin Lassa cuta ce mai saurin yaduwa da ke haddasa zazzabi…
Zazzabin RVF
Zazzaɓin Rift Valley (RVF) wani nau’in zazzaɓi ne mai haɗari…
Zinc
Zinc wani sinadari ne wanda ke samuwa a yawancin abinci,…
Zuciya
Zuciyar ɗan’adam wani curin nau’in nama ne mai gautsi, mai…
Zuma
Zuma wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin…